Monday 18 December 2017

Labari: Gwanatin kasar indiya ta dau alwashin garkame Dakta Zakir Naik-Karanta Kaji

Tura Wannan Zuwa

Hukumomin Indiya sun rufe tashar talabijin din
sa mai sunna Peace TV

- Indiya ta na zargin Zakir Naik da daukan
nauyin yan ta'adda

Gwamnatin Indiya ta dau alwashin garkame
shahararren malamin addninin muslunci na
duniya dakta Zakir Naik.

A watannin da suka gabata ne shugabannin
indiya suka kai karar Zakir Naik gaban hukumar
yansanda na kasa da kasa wato (Interpol) suna
neman aka kama shi.

Amma hukumar Interpol ta yi watsi da karar
saboda basu da kwararan dilalai akan sa.

Zakir Naik ya shiga halin o ni
‘yasu
Zakir Naik ya shiga halin o ni ‘yasu

A wannan karon ne gwamnatin Indiya ta kara kai
karar Zakir Naik wajen yansanda bisa zargin
zama ummul’abisar harin da yan ta’adda suka
kai babban birnin Dhakka dake kasar Bangladesh.

KU KARANTA WANNAN: Kannywood: An Garkame Rahma
Sadau-Karanta Kaji

Wannan ya janyo aka kwace fasfot din sa a
watan Yuli da ya gabata.

Dr Zakir Naik babban mallamin addinin musulunci
ne da ya shahara wajen muhawara da masuyar
yawu a fannoni daban-daban na addinin
musulunci.

Hukumomin Indiya sun rufe tashar talabijin din sa
mai sunna Peace TV wanda ke da farin jini sosai.

Dr. Zakir Naik yana da miliyoyin masoya a fadin
duniya kuma ya jagoranci tarukan addinin
musulunci da ya kai dubu 4.

Shafin komai da ruwanka, Dadinkowa24 munayin aiki Tukuru don jin dadin ku

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin  website din akwai "Home" sai ku shiga, mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Idan kana/kina da Labarin daku keson asanarwa da Duniya, ko Tambaya,Shawarwari,Hausa Novels, Nishadantarwa,Ilimantarwa,Ko Neman Sani akan ranakun dazamu cigaba dakawo muku Posting na Hausa Novels da Sauran su, zaku iya tuntubar ma'aikatan mu kuturo da Sunan Ku tareda Addreshin Ku tawannan Email din Officialdadinkowa24@gmail.com kyautane zamuyi muku komai don cigaban Al'ummar Hausa bama bukatar kudinka sai dai idan kaikayi niyyar Turowa don siyan Data Saboda acigaba dayin Posting a Kodayaushe batareda dakatawa ba, Website din Mu bashi da Alaka ta kusa ko tanesa da Wani/Wata Dan Siyasa/'Yar Siyasa afadin Duniya Burin mu shine musamu amincewar Al'umma aika da Gudunmawarka,Labari,Shawara da sauran su a Addreshin mu na email ✉💌📩 officialdadinkowa24@gmail.com

Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga Suleman Abubakar saboda awajensa musami Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source By ©hausa.naija.ng

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: