Monday 12 February 2018

Kalli Hotunan Yanzu: Shin Dagaske ne Sani Danja Ya Auri Maryam Yahaya ???

Tura Wannan Zuwa
Wannan itace tambayar da mafi
yawan masu bibiyar harkar da
kannywood take ciki suke yi.

Maryam Yahya da Sani Danja a Wani Film

A Dan tsakanin nan ne wani
website ya rubuta cewa Sani
Danja ya Shirya Auren Maryam
Yahaya wanda hakan yaba
Matar Sanin Mansurah Isah
dariya had take fadin "yakamata
Nima a gayyace mana ko cake
ne inci"

Eh! Tabbas an nuna Sanin Ya
auri Maryam Yahaya To amma a
wani film mai suna Gidan biki
vol. 2 Shirin Shahararren mai
Gabatarwa Mallam Ibrahim
Sharukh Khan.


Ana ta yada Video anayin Download din sa a YouTube Channel Ku Kasance da DADINKOWA24 domin Samun Video din.

Ba wannan ne karo na da Ya
shirya irin wannan shirin ba
kwanakin baya ma ya shirya
makamancinsa.

Ga Wasu Hotunan Daukar Shirin

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: Fim Hausa

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user