Monday 12 February 2018

KARANTA KAJI: Ali Nuhu da Adam A Zango duka Azzalumai ne-Cewar Ali Artwork

Tura Wannan Zuwa Ga

Sakamakon wani sabon rikicin daya ɓarke ƙwanan nan, tsakanin fitattun jaruman Kannywood guda biyu Ali Nuhu da Adam A Zango.

Hakan ne yasa magoya bayan jaruman biyu keta cece kuce harma da gore gore a kafafen sada zumunta

Inda shi kuma fitaccen Matashin nan da akafi sani da Ali Artwork yayi wa duka jaruman biyu wankin bargon tsohuwa inda ya nuna cewa dukkan su azzalumai ne a masana'antar Kannywood,
Kuma ko wanne daga cikin su yayi aiki dashi, amma babu wani abun azo a gani da suka tsinana masa
Gadai abunda Ali Artwork ɗin ya rubuta a shafin sa na sada zumunta na Instagram

Duk abunda kuka GA sunayi suna sane kuma su suke kirkirar hakan don su motsa jam'iyya kar a ce ai kwana biyu an manta da su to ku sani ku Masoyansu ku suka mayar mahaukata in baku manta ba a shekaru baya suntaba shirya irin wannan rikicin nasu mu kazo mukai ta cecekuce a kai

Amma daga Karshe mai hakan ta haifar sai suka maidamu bamu san komai ba Dan haka kusan duk wanda yasa kansa sai yayi dana sani ni yanzu babu ruwana da kowa a cikinsu dan ba wanda a cikinsu zai iya kashe min matsalar dubu 200,000 kowa a cikinsu na zauna da shi ba wanda bai moreniba akan harkata ta editing

Amma babu wanda na taba WA aiki ya dauki dubu dari 100,000 ya bani in kuma da akwai ya fito ya karyatani sai dai kai ta bautar banza sun fiso kullum kai ta basu girma suna zalintarka to ku sani anyi walkiya munga kowa

Kar_Nake_Kallonku ba ruwa na da rigimar wani ni ma takaina nake in kanayi dani inayi da kai in bakayi dani nima baruwa na dakai ku kuma Ali da Adamu duk sanda kuka GA dama ku shirya ku ta dama ni ko a jikina ko kuma mutum ya bar industry din tuda ba da ita aka haifeshi ba

don haka mu zamu ciyar da harkar gaba insha Allah tunda ku kunsa Hassada da muna furci da gwara kan masoyanku kuje kuyi tayi don haka ni na dogara GA Allah shine gatana ba wani MUTUM BA.

Shafin komai da ruwanka, Dadinkowa24 munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayar/kwamfiyutar Ku zakusa address
kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa
kamar haka dadinkowa24.blogspot.com

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin
Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://
dadinkowa24.blogspot.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Dadinkowa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Babban Shafi a Yanar Gizo da
ke gabatar da
shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla
cikin 24 Hours ba tareda kakkautawa ba

Burin shafin DADINKOWA24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

ALLAH yabar Zumunci Amin

Source by ©Kannymp3blog

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: