Sunday 18 March 2018

Karanta Kaji: Ina Matukar Jin Kunyar Nuna Ni Attajiri Ne - Aliko Dangote

Tura Wannan Zuwa

Hakika bani da wani gida a wajen Najeriya. Ina
sauka a hotel cikin sauki.

Rayuwata ba mai
tsada ce ba, sannan hakika ina matukar jin kunya
in na nuna ina da arziki. Don haka bana yi. Ina
yawaita shawartar mutane akan ya fi a koda
yaushe ka zamo mai matukar shiga mutane.

A Legas, ina tuka kaina a cikin karshen sati. Ina
cewa mai tukina yaje ya huta, sannan sai in tuka
kaina inda nake so. Har yanzu Ina ziyartar
abokaina, domin na tashi da hakan.

Gidana a bude yake a koda yaushe garesu. Ina
yin mu'amala da kowa. Ta haka ne kawai zaka
san abin da yake faruwa.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din Muryarhausa24.com don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum

An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com
Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Muryarhausa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu

Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki
daya Amin Summa Amin.

Source by ©Arewa Dailypost

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user

0 comments: