Wednesday 25 April 2018

Takaitaccen Tarihin Sani Musa Danja: Abubuwan da Baku sani ba dangane da Rayuwar Jarumi Sani Musa Danja

Tura Wannan Zuwa

An haifa SANI DANJA a unguwar Fagge Jihar Kano a shekarar
20/Appril/1973
SANI DANJA_yafara Yansanda special prmry sch.1979 zuwa
1980 sannan SANI DANJA yakoma Capital prmy sch.1980
zuwa 1985


SANI DANJA_yayi Jinior scndry sch. a Kawaji scndry sch.1985
zuwa 1989
SANI DANJA _ yayi Senior scndry sch. a Rumfa College 1989
zuwa 1991
SANI DANJA _yayi makarantar FCE KANO
Alhaji Musa Abdullahi shine mahaifin SANI DANJA
Hajiya Risikat ita ce mahaifiyar SANI DANJA
Mansura Isah ita ce uwargidan SANI DANJA
Yakubu Moh'd shine babban aminin SANI DANJA
SANI DANJA _yafara harkar hausa film 1999 kodayake dama
yana harka wake-wake
SANI DANJA _yasami kwangila a kamfanin GLOBAL HEALTH
FORUM, STARCOMS etc
SANI DANJA _shine yakeda rabin hannun jari a kamfanin
2EFFECT EMPIRE
SANI DANJA_yayi Producer/Director na film samada 350
SANI DANJA _yafi kowana dan wasan hausa film KUDI.

tarihin wakukeso kuji
kawai kurubu sunansa ku aika zuwa addreshin mu na yanar gizo muryarhausa24@gmail.Com

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu

Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode

Ku cigaba da Kasancewa da Website din
Muryarhausa24.com don samun abubuwan more
rayuwa na
yau da Kullum

An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://
www.muryarhausa24.com

Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Muryarhausa24 aduk inda kuke a fadin Duniya

farin cikin ku shine Farin cikin Mu
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri
Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke

KARIN BAYANI

Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa
Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna
gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi
me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@
gmail.com mungode

Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki
daya Amin Summa Amin.

Source by ©Muryarhausa24.com



TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user