Thursday 9 August 2018

KALLI YADDA WATA MATA TA KASHE MIJIN TA HAR LAHIRA SABODA ALI NUHU - LABARIN YA ƊAUKI HANKULA SOSAI

Tura Wannan Zuwa Ga
Soyayya ga fitattu mutane ko Jarumai a duniya yakan sa wasu cigaba a rayuwa, wasu kuma inda ya kan kai su ga dana sani ko ya kai ga su rasa ransu, duk a dalilin Son da suke ma wani Jarumi, Mawaki, Dan Siyasa da dai sauransu.


Irin wannan soyayyarce ta kai wata ga halaka mijinta saboda fitaccen Jarumi Ali Nuhu

Kamar yadda Majiyar Mu
Rumbun Kannywood ta ruwaito"Wata mata mai suna Aisha Idris, ta kashe mijinta, mai suna, Muhammed Auwal Ladan."

Ta hanyar watsa masa tafasasshen Ruwan Zafi, saboda ya hana ta kallon Film, din Ali-Nuhu, inda yace ta tashi ta yi Sallah, dalilin da ya jawo ta watsa masa tafasasshen Ruwa, abinda ya jawo sanadiyyar rasa ransa, lamarin wanda ya faru a unguwar Jahun dake jihar Bauchi, a Larabar makwan da ya gabata, ya bawa al’ummar unguwar da dama mamaki da ban al’ajabi.

Ya Allah kabamu mata nagari Allah karabamu damata marasa albarka kasa mucikada imani dan son annabi s.a.w Ameen.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com

Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.muryarhausa24.com.ng

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user