Thursday 18 July 2019

KARANTA DALILAI 6 DAKE SA MATA KASHE MAZAJEN SU

Tura Wannan Zuwa Ga
Waɗannan dalilai shida ne da sukafi yawa wanda kusan sune mafi yawancin abubuwan da suke saka mata kashe mazajen su ko kuma kin abokiyar zama (Kishiya) .

Dalilin da yake sa Mata Yin Kisa ko Kin KishiyaMarubuciya: Fatima Zahra

(1) Bakin cikin kar tazo ta samu abin da kike samu.

(2) Baza ki iya sharing ɗin miji da wata ba, wai kina kyankyani etc.

(3) Kina tunanin bai kammala miki dukkan bukatunki ba,wata zata zo tasa a rage miki wasu.

(4) Kin tsani kiga mijinki yayi wa wata mace magana, balle ya mata murmushi ko kallon soyayya sai kiji kamar zaki haɗiyi zuciya, kinfi son ke kaɗai dai kamar "ɓawon Alewa".

(5) Kawai ke kinfi son kar wata tazo ta haihu da mijin ki kinfi son kawai 'ya'yanki ne 'ya'yansa kawai, idan yana da wani abun Duniya su kaɗai su gaje shi.

(6) Ko kar tazo ta fara ɗaga miki hankali ko ta miki Asiri ko tayi wa mijin ki kina zaman zamanki.

Idan har kika kore waɗannan tunanin kika dubi girman wanda ya kaddara hakan a Duniya sai ki samu komai da sauki, musamman idan kika sa Addu'a a gaba.

Allah dai ya kyauta yasa mufi karfin zuciya Amin.

MUKALOLI MASU ALAKA:

KARANTA ZUNUBAI GUDA 100 WANDA AL'UMMA KE AIKATAWA BASU DAUKE SU DA KOMAI BA

Karanta Ku Nemi Tsari daga Masifar dake Cikin Kabari Saboda....

ALLAHU AKBAR LABARI MAI SOSA ZUCIYAR DUK WANI MAI IMANI


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina sukeDomin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user