Saturday 10 August 2019

Download Complete Tafseer Sheikh Muhammad Bn Usman 2019

Tura Wannan Zuwa Ga
Alhamdulillah zaku iya sauke Tafsir din Sheikh Muhammad Bn Usman na shekarar da muke ciki 2019 wanda yayi dai-dai da shekarar 1440.

Sheikh Muhammad Bn Usman


Muna fatan duk abinda muka ji ya amfane mu duniya da kuma lahira Amin.

Ku sauke yanzu domin sauraro.Ayi Sauraro Lafiya.

MASU ALAKA:AUDIO/VIDEO MAGANIN YAWAN MANTUWA DA KARA KARFIN KARATU DA HADDA - SHEIKH ISA ALI PANTAMI

Muryar Hausa24 muna fatan abinda muka saurara ya amfane mu Duniya da Lahira, Allah yasa duk Ibadun Mu karɓaɓɓu ne, abinda muka yi dai-dai Allah ya bamu ladan Niyya, wanda mukai kuskure Allah ya yafe mana baki daya Amin.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina sukeDomin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Complete Tafseer, Complete Qur'an Audio, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user