Tuesday 24 September 2019

ALLAHU AKBAR: Ya Rasu Jim Kadan Bayan Ya Sanar Da Rasuwar 'Yar Uwarsa

Tura Wannan Zuwa
Aisha Madu Maina da yayanta Usman Madu Maina 'yan gida daya ne, yaya da kanwa sun rasa  rayukansu.


RIP

Marubuci: Ibrahim Mustapha Maiduguri

Aisha Modu Maina dai jiya ta riga mu gidan gaskiya ne sanadiyyar wata 'yar gajeriyar rashin lafiya.

RIP

Da yammacin jiya ne dan uwanta Usman ya fitar da sanarwar rasuwar kanwarsa inda shima yau Allah Ya masa rasuwa.

Rayuwa Kenan

ALLAHU AKBAR: DR. ISA ALI PANTAMI YAYI ABUNDA BA'A TAƁAYI BA A TARIHIN NIGERIA..LATEST VIDEO

Allah Ya jikansu da rahama muma idan tamu ta zo Allah Ya sa mu cika da imani.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke



Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Complete Tafseer, Complete Qur'an Audio, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.



Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.



Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode








TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user