Thursday 12 September 2019

KARANTA YADDA RAYUWAR AURE TA LALACE A WANNAN ZAMANIN DA MUKE CIKI

Tura Wannan Zuwa Ga
DA AURENKI

kike fita da Gyale mai nuna Jiki tare da caba Kwalliya mai daukar Hankali?

Rayuwar Aure


DA AURENKI

kike fita da matsattsun Kaya tare da shafa Turare mai jan Hankali??

DA AURENKI

Kike Hira da dan Acaba, Taxi Driver, Direban Gida, Motar Haya da makamantansu??

DA AURENKI

Kike Leken Waje ba Hijabi har kike D'aga Murya kina Hira da Makwafta ko Qawaye da sauransu??

DA AURENKI

Kike Bayyana Siffar Jikinki ta rashin sanya Hijabi a gaban Abokin Miji, Almajiri, mai Aiki Namiji, dan Aike da sauransu??

DA AURENKI

Jaruman Film suke Burge ki ko Mawaka ko Malamin Makaranta ko wani dan Ma'aikatar ku da duk wanda ba Muharraminki ba??

DAN HAKA;

Da ke mai Auren da ma wadda ba ta da shi ku Natsu ku yi Tunani ku Gyara ku yi ma kanku Hisabi ku Gyara Tsakaninku da Allah sai Allah ya Albarkaci Rayuwarku ta Duniya da Lahira!

DUBA WADANNAN:

KARANTA DALILAI 6 DAKE SA MATA KASHE MAZAJEN SU

KARANTA SHAWARA ZUWA GA MA'AURATA DA MASU NIYYAR YIN AURE

KARANTA MANYAN SIFFOFIN 'YAN LUWADI DA RAYUWAR SU CIKIN SIRRI

Ya kai d'an'uwa mai Albarka ka taya mu yad'a wannan Karatu/Sako za ka samu Lada mai yawa, domin yad'a Ilimi yana daga cikin Abubuwan da suke kusanta bawa ga Mahalicci.

Allah ya Albarkaci Rayuwar mu baki daya  ya kuma kare mu daga sharrin zukatan Mu Amin.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke



Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Complete Tafseer, Complete Qur'an Audio, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.



Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.



Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode








TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user