Thursday 10 October 2019

KARANTA ABUBUWAN KI A SALLAH

Tura Wannan Zuwa Ga
WASU DAGA CIKIN ABUBUWAN DA BA'ASO MAI SALLAH YA DINGA YI YAYIN SALLAH.
Yayin Sallama daga Sallah

A lura cewa sallah na bukatar nutsuwa domin haka an hana mai sallah ya rika:

1. Waiwaye-Waiwaye.

2. Hakanan wasanni.

3. Hakanan runtse ido.

4. Ko tserewa liman ga mai bin liman (kafin yayi wani aiki na sallah kayi wuf ka riga shi yi).

 5. Ko daga kai sama ana kalle-kalle

6. Ko a zo sujjada mutum ya zube hannayensa a madadin tafukansa yayin sujjada (kamar yadda kare yake shimfida kafafunsa na gaba idan zai kwanta).

MUKALOLI MASU ALAKA:

KARANTA MANYAN SUNNONIN SALLAH GUDA GOMA SHA HUDU 14

KARANTA ABUBUWAN DA SUKE BATA SALLAH

KARANTA MANYAN MUSTAHABBAN SALLAH GUDA ASHIRIN 20

Da wasun su da dama.

Allah yasa duk ibadun mu karɓaɓɓu ne Amin.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina sukeDomin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Complete Tafseer, Complete Qur'an Audio, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user