Saturday 21 September 2019

KARANTA ABUBUWAN DA SUKE BATA SALLAH

Tura Wannan Zuwa
WASU DAGA CIKIN ABUBUWAN DA SUKE BATA SALLAH.

Duk Inda Musulmi ya Samu Kansa zai Iyayin Sallah Matukar da Tsarki a Wajen


1. Sallah na baci da abinda ke warware alwala.

2. Hakanan kyalkyala dariya.

3. Hakanan magana dagangan ba don gyaran sallah ba.

4. Hakanan yin wani aiki wanda baya cikin sallah mai yawa dagangan kamar ci ko sha da sauransu.

5.bYayewar al'aura da gangan.

6. Kaucewa alƙibla.

7. Barin rukuni ko sharadinta da gangan.

8. Karata da gangan ko canza tsarinta.

DUBA WADANNAN:

KARANTA SHARUDDAN YIN SALLAH

KARANTA MANYAN MUSTAHABBAN SALLAH GUDA ASHIRIN 20

KARANTA YADDA AKE YIN SALLAH

9. Yin sallama da gangan alhali bata kare ba.

Da wasun su.

ALLAH YA AMSHI DUKKAN IBADUN MU AMIN.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke



Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Complete Tafseer, Complete Qur'an Audio, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.



Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.



Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode








TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user