Thursday 21 November 2019

Kalli Hoto Mai Dauke da Darasi Babba Ga Kowanne Dalibi Mai Neman Ilimi

Tura Wannan Zuwa Ga
Abokantaka irin wadda a yanzu take da wuyar samu.


Dace da Abokai Nagari


MarubuciSa'eed Usman Assalafy

Kaji cewa yau idan abin Daɗi ko akasin sa ya samu abokin ka tamkar kai ne a ciki.

Amma ina zukatan mu yau kawai kallon me wane yake da shi na abin hannu, da shi zan abota, ko kuma yau in har kai ba irin dan zamanin nan bane (ma'ana baka harkar bunsuranci/Bin matan banza)  kai ba abokin harka bane, baka waye ba!

Allah duk abotar da ba zata zama sanadin samun Aljannar ka ba ka yanke tsakanin mu da ita.

MAKALOLI MASU ALAKA:

ALLAH MAI HALITTA DARASI AKAN WADANNAN HOTUNA

KARANTA INGANTACCIYAR HANYAR YIN MU'AMALA DA MUTANE

KARANTA KAYATACCEN LABARIN WANI MUTUM DA YAYI ZINA A JAMI'A AKWAI DARASI MAI AMFANI A CIKIN LABARIN

Ubangiji ka hadamu da abokai masu amana da jin cewa kuka da dariyar dayan mu tamu ce baki ɗaya.

Allahumma Amin.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.

Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.


Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

MungodeTURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user