Saturday 9 November 2019

Download Complete Tafseer Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe 2019

Tura Wannan Zuwa
Alhamdulillah zaku iya sauke Tafsir din Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe  na shekarar da muke ciki 1440 wanda yayi dai-dai da shekarar 2019.

Alaramma Ahmad Sulaiman da Sheikh Kabiru Gombe


Muna fatan duk abinda muka ji ya amfane mu duniya da kuma lahira Amin.

Ku sauke yanzu domin sauraro.





























AYI SAURARO LAFIYA.

MAKALOLI MASU ALAKA:



Muryar Hausa24 muna fatan abinda muka saurara ya amfane mu Duniya da Lahira, Allah yasa duk Ibadun Mu karɓaɓɓu ne, abinda muka yi dai-dai Allah ya bamu ladan Niyya, wanda mukai kuskure Allah ya yafe mana baki daya Amin.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.

Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.


Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode



TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user