Sunday 17 November 2019

KARSHEN DUNIYA: HABU TABULE YA KARO SABON ISKANCI A SABUWAR WAKAR SHI WACCE TA GIRGIZA SAMARI DA 'YAM MATA..LATEST VIDEO

Tura Wannan Zuwa
Habu Tabule dai ba wani ɓoyayye bane , musamman ga wadanda suke bibiyar shafukan Youtube da Instagram.

Habu Tabule Mai Abin Mamaki

Mutum ne mai yin wasan barkwanci , a wasu lokutun akan ganshi yana wakoki a wajen shagulgulan biki ko kuma wani abu makamancin hakan.

Kalli Bidiyon Kai Tsaye...

Sai dai a 'yan kwanakin nan an samu ɓullar wani bidiyon shi wanda ya haifar da cece-kuce a kafafen sadarwa.

MAKALOLI MASU ALAKA:

An saki Sababbin Videos akan Sadiya Haruna Videos din sun Girgiza Kannywood

DR. ISA ALI PANTAMI YAYI ABUNDA BA'A TAƁAYI BA A TARIHIN NIGERIA..LATEST VIDEO

KALLI YADDA AKE AZABTAR DA 'YAN TA'ADDA A JIHAR KANO

Habu Tabule dai zamu iya cewa "Tauraruwar sa ta Fara Haskawa".

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.

Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.


Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

MungodeTURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user