Wednesday 18 December 2019

Download Zazzafar Sabuwar Wakar Nazir M. Ahmad Sarkin Waka "ANA TAYI MUNA TAJI"

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.

Ana Tayi Muna Taji

Nazir M.  Ahmad (Sarki Waka) , ɗaya ne daga cikin fitattun mawakan Hausa a masana'antar shirya fina-finan Hausa (KANNYWOOD).

Taken wakar "ANA TAYI MUNA TAJI".

Daga jin taken wannan wakar munsan bakwa bukatar sharhi akai.

Kardai mu cika ku da surutu ku sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

Ku Sauke wakar anan...

DOWNLOAD MUSIC HERE

Kada ku Sake a baku Labari.

MAKALOLI MASU ALAKA:

Karanta Babban Dalilin da yasa aka Naɗa Nazir M. Ahmad Sarautar Sarkin Wakar Sarkin Kano Sanusi II

Karanta Dalilin da Yasa ake Tsare da Sarkin Waka Nazir M. Ahmad a Gidan Yari

Kalli Zazzafar Sabuwar Wakar da ta Girgiza Kannywood dama Duniya baki daya...Latest Song Full HD Video

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Muryar Hausa24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.

Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.


Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user