Tuesday 24 December 2019

KARANTA HANYOYIN MAGANCE MATSALOLIN MA'AURATA CIKIN SAUKI

Tura Wannan Zuwa
Dole ne sai Mace ta ajiye taurin kan ta,  kai kuma namiji ka ajiye girman kan ka, a lokacin da saɓani ya shiga tsakanin ku, tukunna afara samun zaman lafiya.

Hanyoyin Magance Matsalolin Ma'aurata


Marubuci: Idris M Rismawy

Wasu lokutan idan mace tana yimaka magana, to kasani fa daga zuciyarta maganar nan take. Kuma sai kaga ta doge akan hakan, saboda ita zuciyar mace idan har tana bukatar abu,  to fa sai ahankali.

Kamata yayi kai kuma kariƙa yimata magana da hankalinka, domin gudun biye mata sai abu kuma yazama tashin hankali.

MAKALOLI MASU ALAKA:

Karanta Muhimman Abubuwa 10 da Yakamata Kowanne Miji ya Kula dasu Idan Zai Yi Magana da Matar Sa

KARANTA DALILAN KARIN AUREN MACE SAMA DA DAYA

KARANTA YADDA RAYUWAR AURE TA LALACE A WANNAN ZAMANIN DA MUKE CIKI

Kanuna mata kai namiji ne,  kana da zuciyar da zata iya ɗaukar hakurin nauyin ɓacin rai.

Allah yaƙara tabbatar da zaman lafiya a tskanin ma'auratan mu.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.

Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.


Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode





TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user