Sunday 5 January 2020

KARANTA YADDA AKE NEMAN IZININ SHIGA CIKIN GIDAN MUTANE

Tura Wannan Zuwa
An karɓo daga Abdullahi bn Busriin (رضي الله تعالي عنه) yace:

"Manzon Allah (صلى عليه وآله وسلم) Ya kasance idan ya je ƙofar gidan mutane ba ya fuskantar da FUSKARSA (zuwa) ga saitin ƙofar gidan, sai dai ya tsaya daga bangaren dama ko na hagu, sai Yace: "Assalamu alaikum Assalamu alaikum".

Yadda ake Neman Izinin Shiga Gida..

Marubuci: Auwal Aliyu Sara

[Imamu Ahmad ne ya rawaito shi, Albaniy kuma ya inganta shi].

KARIN BAYANI

Ya kai ɗan uwa na mai girma! "Ana neman izini ne tun kafin gani da Ido, a misali; da a ce idan ka zo neman izini za ka tsaye a dai-dai saitin ƙofar gidan, kana mai kallon abunda yake cikin gidan, to, idan har ka aikata haka, menene fa'idar neman izinin na ka?

MAKALOLI MASU ALAKA:

KARANTA INGANTACCIYAR HANYAR YIN MU'AMALA DA MUTANE

ABOKAI IRI UKU NE A DUNIYA

SHIN KANA YIN IRIN WANNNAN TUNANIN KAFIN KACI ABINCI?

Abunda za ka yi shi ne: "Za ka tsaya a ɓangaren dama ko na hagu, sannan sai ka nemi izinin shiga."

HAKA MANZON ALLAH (صلى الله عليه وآله وسلم) YA KASANCE YANA AIKATAWA A LOKACIN RAYUWARSA.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.

Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.


Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode





TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user