Tuesday 14 January 2020

Music: Sabuwar Wakar Ahmad M. Sadiq - Kukan Masoyi

Tura Wannan Zuwa
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.


Ahmad M. Sadiq - Kukan Masoyi

Ahmad M. Sadiq , fitaccen Mawaƙi ne a arewacin Nijeriya musamman cikin masana'antar shirya fina-finan Hausa (KANNYWOOD) , duba da yadda yake fitar da waƙoƙin shi masu ɗauke da sakonni na Musamman, hakan ya taka rawa sosai wajen bunƙasar waƙoƙin sa.

Taken waƙar "KUKAN MASOYI MAI SA HAWAYE,  SO BAYA JIN RARRASHIN IYAYE".

Ahmad M. Sadiq, ya rera wannan waƙar ne domin fahimtar da masoya darajar So,  wanda a sanadiyyar Soyayya wasu sun tsinci kansu cikin farin ciki mara misaltuwa yayin da wasu kuma So ya azabtar da zukatan Su dama haka So yake,  musamman idan bakai dacen masoyiya ba.

Wannan dai sabuwar waƙa ce da mawaƙin ya rera cikin wannan sabuwar shekarar da muke ciki (2020), waƙar dai tazo da wani sabon salo mai tafiyar da zukatan masoya cikin farin ciki.

Waƙar ta hau kan  tsari bisa tsarin mawaƙin wanda ya baje kolin basira da hikimar sa a cikin waƙar.

Waƙar tana ɗauke da saƙonni masu muhimmanci da yakamata masoya su sani.

Kardai Mu cika ku da surutu ku sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

Ku sauke waƙar anan...

DOWNLOAD MUSIC HERE

Kada Ku Sake a Baku Labari...

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

MAKALOLI MASU ALAKA:

Ahmad M Sadiq - Minal

AHMAD M. SADIQ - KULA DA NI

Ahmad M. Sadiq - Wankan Gida

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin mawaƙi Ahmad M. Sadiq nan bada daɗewa ba Insha Allah.

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.

Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.


Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode





TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user