Thursday 20 February 2020

Karanta Addu'a Ga Wanda Ya Fitinu da Shakka a Cikin Imani

Tura Wannan Zuwa Ga
Ya nemi tsari da Allah.

Addu'a Takofin Mumini

Ya bar abin da yake sa shi shakka. Ya ce:

أَعُوذُ بِاللهِ مِنَ الشَّيْطَانِ الرَّجِيمِ.

A'uzu billahi mina shaytanir rajeem.

آمَنْتُ بِاللهِ وَرَسُولِهِ.

Amantu billahi wa rusulhi.

Na yi imani da Allah da Manzanninsa.


Ya karanta faɗin madaukaki:

هُوَ اْلأَوَّلُ وَاْلآخِرُ وَالظَّاهِر وَالْبَاطِنُ وَهُوَ بِكُلِّ شَيْءٍ عَلِيمٌ.

Huwallahu wal akhiru waz-zahiru walbatinu wa huwa bikulli shay'in alim.

MAKALOLI MASU ALAKA:

Karanta Addu'a Ga Wanda Ya ji Tsoron Wasu Mutane Zai fada

Karanta Addu'ar Gamuwa da Abokin Gaba Ko Wani Mai Iko

Karanta Addu'ar Maganin Damuwa da Bakin Ciki

Shi ne na farko, Shi ne na ƙarshe, Shi ne Bayyananne, Shi ne Ɓoyayye, kuma Shi Masani ne da komai.


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin daɗin ku.

MURYAR HAUSA24 Kamfani ne mai zaman kansa domin bunƙasa harshen Hausa a duk sassan Duniya.

Burin Shafin MURYAR HAUSA24 zama babban shafi a Duniya da zai samu amincewar al'umma don Ilimantarwa.

MURYAR HAUSA24  Shafi ne da yake ƙunshe da abubuwan da suke da alaƙa da harshen Hausa da Al'ummar Hausa, sannan shafi ne da yake tafiya da Zamani da kuma tsarin Gargajiya na Iyaye da Kakanni, don Ilimantarwa da Kuma Faɗakarwa.

MURYAR HAUSA24  Shafi ne a Yanar Gizo da yake gabatar da shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla, cikin sa'o'i ashirin da huɗu Dare da Rana (24 Hours) ba tareda kakkautawa ba.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a faɗin Duniya.


MURYAR HAUSA24 Mun ƙudiri aniyar bunƙasa harshen Hausa  a sassan Duniya batare da nuna ƙabilanci ba, ta hanyar rubuce-rubuce da kuma sauraro (Audio) gami da kallan hoto mai motsi (Video).

Zaku iya aiko mana da Labari, Faɗakarwa, Tunatarwa, Ilimantarwa, Nishaɗantarwa, Wa'azartarwa da sauran su ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan adireshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode



TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user