Saturday 14 March 2020

Kalli Hadaddun Hotunan Nuhu Abdullahi

Tura Wannan Zuwa
Kamar yadda shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.


Nuhu Abdullahi

MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe da hotunan fitaccen jarumi a masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood) Nuhu Abdullahi.

Jarumi Nuhu Abdullah

Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta duba da yanayin da aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar  rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

Nuhu Abdullahi

Nuhu Abdullahi ɗaya ne daga cikin jaruman da suke fitowa a fina-finan turanci baya ga fina-finan Hausa na masana'antar Kannywood.

Jarumi Nuhu Abdullahi

Ɗaya daga cikin fina-finan turancin da ya fi shahara a fim ɗinsa shine There is a Way , wanda shiri ne da ya samu kyakkyawan aiki da kuma fitattun jarumai masu ruwa da tsaki a al'amuran Kannywood.

Nuhu Abdullahi

Jarumi Nuhu Abdullahi ya ɗauki wadannan kayatattun hotunan domin nuna farin cikinsa da murnar ranar zagayowar shekarar haihuwar sa.

Jarumi Nuhu Abdullahi

Kalli ƙarin wasu hotunan Jarumin a ƙasa.

Nuhu Abdullahi

Jarumi Nuhu Abdullahi

Nuhu Abdullahi

Jarumi Nuhu Abdullahi

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Nuhu Abdullahi nan bada daɗewa ba Insha Allah.

Nuhu Abdullahi

MURYAR HAUSA24 Muna yi Masa fatan alkhairi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user