Saturday 9 May 2020

Karanta Rabe-Raben Tsarki A Musulunci

Tura Wannan Zuwa Ga
Tsarki ya rabu rabo biyu, tsarkin kari, da tsarkin dauɗa.

Rabe-Raben Tsarki

Tsarkin kari kamar wanka daga Janaba, tsarkin dauɗa kuma shine tsarki daga bawali ko gayadi (kashi).

Abubuwan da ake tsarki dasu sune ruwa tsarkakakke ko ƙasa tsarkakakkiya don yin taimama, ko hoge.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user