Thursday 23 July 2020

DUNIYAR SO FULL EPISODE 2

Tura Wannan Zuwa Ga
Duniyar So sabon shiri ne mai dogon zango wanda aka shirya shi domin faranta zukatan masoya.

Duniyar So Fita Ta Biyu

Wannan shirin zai ƙayatar da dukkanin masoya, musamman samari da 'yam mata.

Idan har kana/kina yin soyayya wannan shirin an yi shine domin ɗebe ma Ka/Ki kewa.

Wannan shine fita ta uku, idan baku manta ba, a baya mun kawo muku Duniyar So Fita Ta Farko, kamar yadda mukayi muku alƙawarin zamu kawo muku Ci gaban shirin, cikin nufin ubangiji mun samu damar kawo muku fita ta biyu.

Kalli Bidiyon Kai Tsaye...

Kaɗan daga cikin manyan jaruman da suka taka muhimmiyar rawa a cikin shirin:

Kabiru Saleh (KB INTERNATIONAL)
Zaharaddeen Karmatako
Momi Gombe
Maimuna Pretty

Rubuta Labari

Mujahid S. Koguna

Tsara Labari

Mujahid S. Koguna

Shiryawa

Kamsusi Umar

Shirin ya samu kyakkyawan aiki daga hannun darakta Zaharaddeen Karmatako.

MAKALOLI MASU ALAKA:

DUNIYAR SO FULL EPISODE 1

SO HALITTA FULL EPISODE 1

IZZAR SO FULL EPISODE 1

Dafatan shirin Duniyar So zai Ilimantar ya kuma faɗakar da al'umma, musamman matasan mu.

Ku Ci gaba da kasancewa da mu , domin samun Ci gaban shirin Duniyar So.

MURYAR HAUSA24 muna kuma fatan za  ayi kallo gami da sauraro lafiya cikin Nishaɗi da Walwala.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

Tushe/Asali: www.muryarhausa24.com.ng
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user