Tuesday 7 July 2020

DUNIYAR SO FULL EPISODE 1

Tura Wannan Zuwa
Duniyar So sabon shiri ne mai dogon zango wanda aka shirya shi domin faranta zukatan masoya.

Duniyar So Fita Ta Farko

Wannan shirin zai ƙayatar da dukkanin masoya, musamman samari da 'yam mata.

Idan har kana/kina yin soyayya wannan shirin an yi shine domin ɗebe ma Ka/Ki kewa.

Kalli Bidiyon Kai Tsaye...

Kaɗan daga cikin manyan jaruman da suka taka muhimmiyar rawa a cikin shirin:

Kabiru Saleh (KB INTERNATIONAL)
Zaharaddeen Karmatako
Momi Gombe
Maimuna Pretty

Rubuta Labari

Mujahid S. Koguna

Tsara Labari

Mujahid S. Koguna

Shiryawa

Kamsusi Umar

Shirin ya samu kyakkyawan aiki daga hannun darakta Zaharaddeen Karmatako.

MAKALOLI MASU ALAKA:

SO HALITTA FULL EPISODE 1

IZZAR SO FULL EPISODE 1

RAYUWAR MASOYA FULL EPISODE 1

Dafatan shirin Duniyar So zai Ilimantar ya kuma faɗakar da al'umma, musamman matasan mu.

Ku Ci gaba da kasancewa da mu , domin samun Ci gaban shirin Duniyar So.

MURYAR HAUSA24 muna kuma fatan za  ayi kallo gami da sauraro lafiya cikin Nishaɗi da Walwala.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

Tushe/Asali: www.muryarhausa24.com.ng
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user