Monday 14 September 2020

Kalli Hadaddun Hotunan Hamisu Breaker

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar yadda shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.


Mawaƙi Hamisu Breaker

MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe da hotunan fitaccen mawaƙi a masana'antar shirya fina-finan Hausa (KannywoodHamisu Breaker.

Hamisu Breaker

Hamisu Breaker ɗaya ne daga cikin fitattun mawaƙan masana'antar Kannywood wanda tauraruwar sa ta fara haskawa tun bayan fitar waƙar Shimfiɗar Fuska.

Hamisu Breaker

Hotunan sun dauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta duba da yadda aka ɗauki hotunan wanda hakan ya taka muhimmiyar  rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

Hamisu Breaker

Waƙoƙin mawaƙi Hamisu Breaker suna ɗaya daga cikin waƙoƙin da aka fi saurara a shekarar 2019 zuwa shekarar da muke ciki (2020).

Kalli ƙarin hotunan a ƙasa:

Hamisu Breaker

Mawaƙi Hamisu Breaker

MURYAR HAUSA24 Muna yi Masa fatan alkhairi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user