Tuesday 15 September 2020

Sauke Sabuwar Wakar Rarara Ft Kamilu Koko - Aiki-Aiki Komai Dare

Tura Wannan Zuwa
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.


AIKI-AIKI KOMAI DARE

Wannan waƙar an rera tane akan irin muhimman ayyukan da gwamnatin Dr. Abdullahi Umar Ganduje take yiwa al'ummar jihar Kano da kewaye.

Taken waƙar  "AIKI-AIKI KOMAI DARE ABARWA GANDUJE BABU SHAKKA DAN MUN GANI..."

Wato tsayawa bayyana abinda wannan sabuwar waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

Ku sauke waƙar yanzu anan...

SAUKE WAKAR ANAN 

KADA KU SAKE A BAKU LABARI

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user