Thursday 24 September 2020

Kalli Zafafan Hotunan Zainab Sambisa

Tura Wannan Zuwa
Kamar yadda shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.

Jaruma Zainab Sambisa

MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe da hotunan sabuwar jaruma a masana'antar shirya fina-finan Hausa (KannywoodZainab Usman Aliyu wacce aka fi sani da Zainab Sambisa.

Zainab Sambisa Amaryar Sambisa

Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta duba da yanayin da aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar  rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

Zainab Usman Aliyu

Jaruma Zainab Sambisa ɗaya ce daga cikin jaruman Kannywood masu tasowa, tauraruwarta ta fara haskawa ne a cikin waƙar Sambisa.

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun cikakken tarihin Zainab Sambisa nan bada daɗewa ba INSHA ALLAH.

Jaruma Zainab Sambisa

MURYAR HAUSA24 Muna yi Mata fatan alkhairi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user