Friday 30 October 2020

Kalli Zafafan Hotunan Hadiza Gabon

Tura Wannan Zuwa

 Kamar yadda shafin

MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.

Jaruma Hadiza Gabon

MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe da hotunan fitacciyar jaruma a masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood) Hadiza Aliyu wacce aka fi sani da Hadiza Gabon.


Jaruma Hadiza Aliyu

Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta duba da yanayin da aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar  rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

Jaruma Hadiza Gabon

Jaruma Hadiza Gabon ɗaya ce daga cikin fitattun jaruman Kannywood, tauraruwarta ta fara haskawa ne a cikin shirin 'Yar Maye.


Jaruma Hadiza Aliyu


Shin kuna da buƙatar sanin irin gwagwarmayar da jaruma Hadiza Gabon ta fuskanta kafin ta cimma burin ta na zama tauraruwa a cikin masana'antar Kannywood? Ku Duba wannan: HOTUNA DA CIKAKKEN TARIHIN JARUMA HADIZA GABON


Jaruma Hadiza Gabon

MURYAR HAUSA24 Muna yi Mata fatan alkhairi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user