Sunday 8 November 2020

Kalli Zafafan Hotunan Saratu Gidado

Tura Wannan Zuwa

  Kamar yadda shafin

MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.

Jaruma Saratu Gidado

MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe da hotunan fitacciyar jaruma a masana'antar shirya fina-finan Hausa (KannywoodSaratu Gidado wacce aka fi sani da Mama Daso.


Jaruma Daso

Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta duba da yanayin da aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar  rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

Jaruma Saratu Gidado


Jaruma Saratu Gidado ɗaya ce daga cikin fitattun jaruman Kannywood, tauraruwarta ta fara haskawa ne a cikin shirin Takun Saƙa da shirin 'Ya'yan Baiwa.


Jaruma Daso

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun cikakken tarihin Saratu Gidado nan bada daɗewa ba INSHA ALLAH.


Jaruma Saratu Gidado

MURYAR HAUSA24 Muna yi Mata fatan alkhairi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user