Monday 9 November 2020

Sauke Sabuwar Wakar Hamisu Breaker - Masoyi Majinyaci

Tura Wannan Zuwa

 Kamar Yadda Shafin

MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.

MASOYI MAJINYACI NE

Fitaccen mawaƙin Soyayya a arewacin Nigeria Hamisu Breaker ya fitar da sabuwar wakar sa ta soyayya mai ratsa zukatan masoya.

Taken waƙar "SHI MASOYI MAJINYACI NE AKODA YAUSHE...".

Waƙar tana ɗauke da saƙonni masu muhimmanci wanda yakamata al'umma  su sani musamman sababbin masoya.

Wannan dai sabuwar waƙa ce da mawaƙin ya rera cikin wannan sabuwar shekarar da muke ciki (2020), waƙar dai tazo da wani sabon salo mai ratsa sassan jikin duk wanda yake sauraron wannan waƙar.

Wato tsayawa bayyana abinda wannan sabuwar waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

SAUKE WAKAR ANAN

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Zaku iya sauke sababbin wakokin Hamisu Breaker harma da tsofaffin wakokin Hamisu Breaker a kyauta idan ku latsa rariyar liƙau ɗin dake ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN HAMISU BREAKER

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Hamisu Breaker nan bada daɗewa ba Insha Allah.

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user