Monday 29 July 2019

SHIN DAGASKE NE NI MAI KYAU CE TA GABAN KWATANCE?

Tura Wannan Zuwa Ga
Kullum kokari nake in kauracewa sabon Allah kafin shi sabon ya kaurace min.

Nasiha gare mu baki daya

Amma zuciya Kullum tana zuga ni wai ni Mai Arziki ne, ni Mai Lafiya ne, ni Mai kyau ne, ni Mai Mulki ne.

To Amma na kasa gane cewa akwai randa Talauci zai maye gurbin Arziki, ciwo zai Rinjayi Lafiya, Muni zai Mamaye kyau.

Idan wannan ranar tazo min ina kan sabon Allah to yaya zanyi? Kullum mutane suna ruda ta wai ni Mai kirki ne ، ni Mai Mutunci ne, Ni Mai Hakuri ne, Ni Mai kamala ne da dai sauransu.

To wai hakan nake a wajen ubangiji?

WALLAHI BAN SANI BA.

Ina tsoron randa masu yabo na da zuga ni zasu guje ni su juya min baya kamar basu sanni ba.

Ina tsoron randa duk abinda aka ce ina da shi bazai Amfana min komai ba.

Kuma wallahi wannan ranar zata zo ba tare da mun shirya ba!

Yaa Allah ka tsare mana Imanin mu, ka kuma ganaddamu , ka shiryar damu bisa tafarki madaidaici Amin.

MUKALOLI MASU ALAKA:





Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke



Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.



Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.



Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin, Sharhi ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode








TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user