Friday 18 October 2019

Karanta Illolin da Kabilar IGBO ta yiwa Sauran Kabilun Nigeria Wanda Hakan Zai Iya Haifar da Matsala anan Gaba

Tura Wannan Zuwa Ga
Lalle Kabilun Nigeria sun sami kansu cikin jarrabawa babba saboda kasancewar Kabilar Igbo na cikin su, watakila ma nan gaba kadan wannan jarrabawar tana iya shafan dukkan kabilun Duniya.

Wasannin Gargajiya na Kabilar Igbo

Marubuci: Dr Ibrahim Jalo Jalingo

Ku lura da kyau za ku fahimci cewa kusan dukkan wani babban sharri cikin Nigeria to lalle gurbatattu cikin Kabilar Igbo ne suka fara kawo shi cikin Kasar har aka sami wasu bangarorin Kabilun Kasar daga baya suka kwaikwayi irin wannan sharri su ma.

Misali:-

1. Gurbatattu cikin Kabilar Igbo ne suka fara kawo musibar juyin mulki irin na gilla a Nigeria.

2. Su ne suka fara kawo musibar daukar makamai domin wargaza Nigeria da ballewa daga gare ta.

3. Su ne suka fara kawo musibar cin hanci da rashawa cikin ma'aikatu.

4. Su ne suka fara kawo musibar daukan bindigogi da sauran muggan makamai domin yin fashi da makami.

5. Su ne suka fara kawo musibar garkuwa da mutane domin neman kudin fansa.

6. Ga shi kuma a yanzu su ne suka fara kawo musibar sace 'ya'yan mutane cikin sauran Kabilu domin su sayar dasu su tara abin duniya!

Wasannin Gargajiya na Kabilar Igbo


Dukkan wadannan munanan ayyuka, da muggan dabi'u Kabilar Igbo ne ta fara kawo su cikin Nigeria sannan daga baya wasu gurbatattu daga cikin sauran Kabilun Nigeria suka kwaikwaya!

MAKALOLI MASU ALAKA:

KARANTA TARIHIN YADDA TURAWA SUKA AZABTAR DA AL'UMMAR YANKIN AREWACIN NIGERIA

KARANTA GUSHEWAR TSOFFIN AL'ADUN MU NA HAUSA A WANNAN ZAMANIN DA MUKE CIKI

SHIN DA GASKE NE NIGERIA TA KUBUTA DAGA MULKIN MALLAKA?

Lalle a cikin Kabilar Igbo akwai mutanen kirki wadanda suke fa'idantar da kawunansu, suke kuma fa'idantar da al'ummarsu da kuma kasarsu Nigeria, to amma lalle wadancan siffofi na sharri, tushensu daga gare su ne yake!
Lalle 'Yan Nigeria suna cikin babbar mas'ala saboda wannan yanayi da suke cikinsa.

Ya Allah Ka kyautata halayyar 'Yan Kabilar Igbo da dukkan Kabilun Nigeria. Ameen.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.

Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.


Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

MungodeTURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user