Thursday 17 October 2019

KARANTA BOYAYYUN BATUTUWA GAME DA SATAR YARA A KANO

Tura Wannan Zuwa Ga
1. Shin ko ka san cewa a cikin wadanda aka kama suna sace mana yara akwai mace acikinsu wadda an taba kamata kuma aka daureta anan kano daga baya Mai Shari'a marigayi Muhammad Yahaya ya bada belinta? Kuma yanzu ana zargin ta kwashi yara sama da 50 daga Kano ta kai su kudu?

Sun sace ta sun sauya mata suna sannan sun mayar da ita addinin kirista

Marubuci: Maje El-Hajeej Hotoro

2. Shin ko ka san a jiya jaridar DAILY NIGERIAN ta fitar da list da hotunan yara sama da 100 da aka sace a iya Karamar Hukumar Nassarawa kadai kuma har yau ba a gan su ba?

3. Shin ko ka san kananan hukumomi 44 ne a jihar Kano? A guda daya an saci sama da 100 nawa aka sata a ragowar?

DUBA WANNAN: WALLAHI BAZAMU YARDA BA!! SAI SUN FITO MANA DA SAURAN KANNEN MU DA SUKA SACE MANA SHEKARU UKU BAYA

4. Shin ko ka taba tambayar Kanka me ya sa ake sace yaran ake sauya musu suna da Addini ana sayar da su?

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.

Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.


Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode


TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user