Wednesday 27 November 2019

Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya ya Fasa Kwai akan abinda Ke Faruwa a NYSC Wanda ya Kamata Mu Sani

Tura Wannan Zuwa Ga
Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya ya Fasa Kwai akan abinda Ke Faruwa a NYSC Wanda ya Kamata Mu Sani.

Abinda Yakamata Mu Kula a Harkar NYSC

Lallai ya Kamata Kowanne Mutum da yake Online a halin Yanzu ya kalli wannan Video, domin wannan Video ne kadai zai tabbatar maka da abinda ke faruwa a Jami'o'i harma da NYSC...

Kalli Bidiyon Kai Tsaye...

Malam Ka Tsaya ka kalla na tabbata bayan ka Kalla sai kace...

DOWNLOAD VIDEO HERE

MAKALOLI MASU ALAKA:

Download Complete Tafseer Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam Audio

Download Complete Tafseer Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe 2019

Download Complete Tafseer Sheikh Muhammad Bn Usman 2019

Allah ya kara tsare mana Imanun Mu ya shirye mu shirin addinin Musulinci Amin.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.

Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.


Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode



TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user