Wednesday 6 November 2019

DARIYA DOLE: WA YAFI DAURIYA A CIKIN WADANNAN MUTANE?

Tura Wannan Zuwa Ga
1. Na farko gidan sirikarsa yaje sai ya tarar da mamar matarsa ta kwashe tuwo ta fitar da garwashin wuta tana shirin kwashewa sai ga wannan siriki ya shigo da zuwansa kawai sai ya tsugunna suna gaisawa ashe akan garwashi ya tsugunna amma tsabar kunya bai nuna ba har garwashin nan yamutu.

Mu sha Dariya

2. Na biyu kuma mota suka shiga da sirikarsa sai kwandastan motar yaja kofa sai ya datse masa hannu amma saboda kunyar wannan sirikar tashi hannunsa
yana ta jini amma ya kasa ihu.

MAKALOLI MASU ALAKA

KARANTA LABARIN WANI YARO DA MAHAIFIN SA AKAN NEMAN AURE

DARIYA DOLE BUDURWA KO SAURAYI?

DARIYA DOLE A CIKIN SU WA YAFI RAININ HANKALI?

3. Na uku shi kuma suna gaisawa da baban matar shi ne ashe kunama ta shiga wandon shi bai sani ba kuma ta rinka gasamasa harbi tana dora masa harbi amma
bai nuna damuwa ba saboda tsabar dauriya.

A cikin su waye yafi Dauriya?

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.

Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.


Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode



TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user