Friday 15 November 2019

Karanta Addu'a Ga Wanda Ya yi Mafarki Mara Kyau

Tura Wannan Zuwa Ga
أَعُوذُ بِاللهِ مِنَ الشَّيْطَانِ الرَّجِيمِ ثَلاَثٍ مَرَّاتٍ.

A'uzu bi-l-lahi mina shaytani r-rajeem (3)

Addu'a Ga Wanda Ya yi Mafarki Mara Kyau


Wanda ya ga abu mummuna a mafarki, to sai ya yi wadannan abubuwan:-

1. Ya yi tofi ta gefen hagunsa sau uku.

2. Ya nemi tsarin Allah daga shaidan da kuma sharrin abin da ya gani, sau uku.

3. Kada ya gaya wa kowa wannan mafarkin.

4. Ya juya daga kwibin da ya kasance yana kwance a kansa.

MAKALOLI MASU ALAKA:

Karanta Addu'a Yayin da Mutum ya Juya a Cikin Kwanciyar Bacci

Karanta Addu'a Yayin da za a Yi Barci

Karanta Addu'a Ga Wanda ya Razana a cikin Bacci Da Wanda Ya Kasa Yin Bacci

Idan ya so, ya iya tashi ya yi sallah.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.

Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.


Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode



TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user