Sunday 3 November 2019

ALLAHU AKBAR: ALLAH MAI HALITTA DARASI AKAN WADANNAN HOTUNA

Tura Wannan Zuwa
Allah (S.W.T) Mai yin Yadda yaso da Wanda yaso a inda yaso a lokacin da yaso.


Allah Mai Halitta


Idan Allah ya baka lafiya bawai yafi sonka bane haka ma idan ya Jarrabe ka Dah rashin lafiya bawai Ba ya sonka bane.

A'a face illa ya nuna Maka cewa shi isashshe NE kuma mai yin Yadda yaso ga wanda yaso domin ya Jarrabce imanin ka.

Wannan bawan Allah bashi da kafa Amma yana Sana'ar da ko wani mai lafiya bazai iya ba.

Allah Mai Halitta

Ubangiji ALLAH ya bamu ikon neman Halak namu ta ko wani hanya indai halal
Zamu Ci
Musha
Mu ciyar
Mu tufatar

MAKALOLI MASU ALAKA:

Shin dagaske Ne duk 'Yam Matan Jami'a Lalatattu Ne?

Karanta Amfanin Sada Zumunta Guda 20

KARANTA YADDA YADUWAR HANYOYIN ALFASHA A YANAR GIZO SUKE HALLAKAR DA SAMARI DA MAGIDANTA

Sannnan mu kwana Akan halal...

Ya Allah kabamu abinda zamu ci mu sha na daga Halal, ka kare mana Zukatan mu daga kwadayin kayan Haram, kasa mu cika da kyau da Imani Amin.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.

Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.


Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

MungodeTURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user