Friday 6 December 2019

Music: Dan Musa Gombe - Gagare

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Nishantarwa.

Dan Musa Gombe Tare da Abokanan Aiki

Dan Musa Gombe , fitaccen Mawaƙi ne a arewacin Nijeriya musamman cikin jihar Gombe , duba da yadda yake fitar da waƙoƙin shi masu ɗauke da sakonni na Musamman, hakan ya taka rawa sosai wajen bunƙasar waƙoƙin sa.

Waƙar ta hau kan  tsari bisa tsarin mawaƙin wanda ya baje kolin basirar sa a cikin waƙar.

Taken waƙar shine "GAGARE...".

Ya rera wakar ne cikin wani irin salo mai ban sha'awa, domin a cikin wannan wakar ne zaku ji irin nasarorin da ya samu sanadin waƙa.

Waƙar tana ɗauke da saƙonni masu muhimmanci da yakamata al'umma su sani musamman ma'abota sauraron wakokin sa.

Kalli Bidiyon Wakar Kai Tsaye Cikin Hotuna... 

Kardai mu cika ku da surutu ku sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

Ku Sauke wakar anan...

DOWNLOAD MUSIC HERE

Kada ku sake a baku Labari.

DOWNLOAD VIDEO HERE

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

MAKALOLI MASU ALAKA:

Dan Musa Gombe - Daga Koyo

Dan Musa Gombe - DAN ALMAJIRI

Dan Musa Gombe - DA HANKALINA AMMA TAMAI DA NI WAWA

Muryar Hausa24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.

Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.


Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode




TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user