Friday 10 January 2020

DUKKAN SU MASU NEMAN NA KANSU NE

Tura Wannan Zuwa
Alhaji Aliko Dangote mai kasuwancin siyar da Siminti, sukari, Fulawa da sauran kayayyaki, babban burinsa idan ya kasa masu siye su siya, haka shima wannan matashin dake siyar da Muruci ya kasa ne don a siya har hakan ya bashi damar faɗaɗa sana'ar tasa.

Nemi na Kanka Karka Tsaya Jiran Sai Wani ya baka...

Marubuci: Rabiu Biyora

Kuma fa, idan ya dage sosai tare da addu'a , ba abun mamaki bane nan gaba ya zama hamshaƙin ɗan kasuwar dake safarar Muruci zuwa kasashen duniya.

MAKALOLI MASU ALAKA:

Karanta Hanyoyin Samun Nasara a Rayuwa (1) Cikin Sauki

KARANTA ABU BIYU NE KAWAI ZAKA IYA YI IDAN KA HADU DA WANDA YAFI KARFIN KA

HOTUNA DA CIKAKKEN TARIHIN ALIKO DANGOTE

Neman na kai akwai daɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.

Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.


Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode





TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user