Wednesday 19 February 2020

Sauke Sabuwar Wakar Jadda Garko Ft Naja'atu Ta Annabi - Banci Nanin Ba

Tura Wannan Zuwa
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Nasiha.

Jadda Garko Ft Naja'atu ta Annabi Banci Nanin Ba

Fitaccen mawaƙin siyasar ƙasar Nijeriya musamman akan abin da ya shafi siyasa wato Jamilu Jadda Garko ya saki sabuwar waƙar sa mai tsuma zukan al'umma maza da mata.

Waƙar tana ɗauke da saƙonni masu muhimmanci da yakamata al'umma su sani.

Taken waƙar "BAMUCI NANIN BA, BAMU GA DALILIN MUYI KUKA BA, RAYUWAR DUNIYA BATA ZAMMANA DAUWAMAMMA BA, WANDA DUK YACI BURI KANTA BAZAI YI BACCI BA".

Waƙar dai tana nasiha ne dangane da abinda ke faruwa na yau da kullum dangane da rayuwar duniya.

Wannan dai sabuwar waƙa ce da mawaƙin ya rera cikin wannan sabuwar shekarar da muke ciki (2020), waƙar dai tazo da wani sabon salo wanda ba'asaba jin hakan a waƙoƙin sa ba, kasancewar yafi mayar da hankali dangane da waƙoƙin siyasa.

Kardai mu cika ku da surutu ku sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

Ku sauke waƙar anan...

DOWNLOAD MUSIC HERE 

KADA KU SAKE A BAKU LABARI

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

MAKALOLI MASU ALAKA:

Sauke Sabuwar Wakar Jadda Garko - First Lady Aisha Buhari

Sauke Sabuwar Wakar Jamilu Jadda Garko - Baba Buhari Next Level

Sauke Sabuwar Wakar Jadda Garko - 'Yan Kasa Ya Rage Naku

Zaku iya sauke Sababbin wakokin Jadda Garko harma da Tsofaffin Wakokin Jamilu Jadda Garko a kyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN JADDA GARKO

Ku Ci gaba da kasancewa da shafin MURYAR HAUSA24 domin samun cikakken tarihin Jamilu Jadda Garko

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin daɗin ku.

MURYAR HAUSA24 Kamfani ne mai zaman kansa domin bunƙasa harshen Hausa a duk sassan Duniya.

Burin Shafin MURYAR HAUSA24 zama babban shafi a Duniya da zai samu amincewar al'umma don Ilimantarwa.

MURYAR HAUSA24  Shafi ne da yake ƙunshe da abubuwan da suke da alaƙa da harshen Hausa da Al'ummar Hausa, sannan shafi ne da yake tafiya da Zamani da kuma tsarin Gargajiya na Iyaye da Kakanni, don Ilimantarwa da Kuma Faɗakarwa.

MURYAR HAUSA24  Shafi ne a Yanar Gizo da yake gabatar da shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla, cikin sa'o'i ashirin da huɗu Dare da Rana (24 Hours) ba tareda kakkautawa ba.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a faɗin Duniya.


MURYAR HAUSA24 Mun ƙudiri aniyar bunƙasa harshen Hausa  a sassan Duniya batare da nuna ƙabilanci ba, ta hanyar rubuce-rubuce da kuma sauraro (Audio) gami da kallan hoto mai motsi (Video).

Zaku iya aiko mana da Labari, Faɗakarwa, Tunatarwa, Ilimantarwa, Nishaɗantarwa, Wa'azartarwa da sauran su ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan adireshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode



TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user