Sunday 23 February 2020

Sauke Sabuwar Wakar Isah Ayagi - Tarkon So

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.

Isah Ayagi

ISAH AYAGI, fitaccen mawaƙi ne a masana'antar shiya fina-finan Hausa (Kannywood), duba da yadda yake fitar da waƙoƙin shi masu ɗauke da sakonni na musamman cikin faɗakarwa da Nishaɗantarwa, wanda hakan ya taka muhimmiyar rawa sosai wajen bunƙasar waƙoƙin sa ciki da wajen ƙasar nan.

Taken wakar "TARKON SO: KALLAN IDANIYAR KI MASOYIYA YA SACE TUNANINA DAZAKI LEKA ZUCIYA DAKIN ISKI DA SO TAKE KWANA".

Daga jin taken wannan wakar munsan  cewa bakwa buƙatar sharhi akai.

Waƙar HIJIRA (Da Sauran Kallo) , ita ce wakar da tayi sanadiyyar shaharar sa a farfajiyar Kannywood dama Duniya baki ɗaya.

Isah Ayagi , ya rera wannan waƙar ne cikin wani salo mai ban sha'awa , dole wannan wakar ta nishaɗantar da masoya musamman sababbin masoya.

Kardai mu cika ku da surutu ku sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

Ku Sauke wakar anan..

DOWNLOAD MUSIC HERE

KADA KU SAKE A BAKU LABARI

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

MAKALOLI MASU ALAKA:

Sauke Sabuwar Wakar Isah Ayagi - Son Maso Wani

Sauke Sabuwar Wakar Isah Ayagi - Soyayyar Makaho

Sauke Sabuwar Wakar Isah Ayagi - Ni Naki Ne Abadan Da'Iman

Zaku iya sauke Sababbin wakokin Isah Ayagi harma da Tsofaffin Wakokin Isah Ayagi a kyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN ISAH AYAGI 

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin daɗin ku.

MURYAR HAUSA24 Kamfani ne mai zaman kansa domin bunƙasa harshen Hausa a duk sassan Duniya.

Burin Shafin MURYAR HAUSA24 zama babban shafi a Duniya da zai samu amincewar al'umma don Ilimantarwa.

MURYAR HAUSA24  Shafi ne da yake ƙunshe da abubuwan da suke da alaƙa da harshen Hausa da Al'ummar Hausa, sannan shafi ne da yake tafiya da Zamani da kuma tsarin Gargajiya na Iyaye da Kakanni, don Ilimantarwa da Kuma Faɗakarwa.

MURYAR HAUSA24  Shafi ne a Yanar Gizo da yake gabatar da shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla, cikin sa'o'i ashirin da huɗu Dare da Rana (24 Hours) ba tareda kakkautawa ba.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a faɗin Duniya.


MURYAR HAUSA24 Mun ƙudiri aniyar bunƙasa harshen Hausa  a sassan Duniya batare da nuna ƙabilanci ba, ta hanyar rubuce-rubuce da kuma sauraro (Audio) gami da kallan hoto mai motsi (Video).

Zaku iya aiko mana da Labari, Faɗakarwa, Tunatarwa, Ilimantarwa, Nishaɗantarwa, Wa'azartarwa da sauran su ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan adireshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode



TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user