Thursday 5 March 2020

Kalli Hadaddun Hotunan Maryam Yahaya Cikin Shigar Dalibar Makaranta

Tura Wannan Zuwa
Kamar yadda shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.


Jaruma Maryam Yahaya


MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe da hotunan fitacciyar jaruma a masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood) Maryam Yahaya.

Maryam Yahaya

Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta duba da yanayin da aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar  rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

'Yar Makaranta

Wani sabon shiri ne mai suna SO YAKAI SO wanda ake ɗauka a halin yanzu.

So Yakai So

Dagajin sunan wannan shiri munsan bakwa buƙatar sharhi domin kuwa wannan shiri ne na masoya.

Shirin So Yakai So

Jaruma Maryam Yahaya ba baƙuwa bace a masana'antar shirya wasan kwaikwayo (Kannywood) tun bayan shirin Mansoor ake damawa da Ita kuma tauraruwar ta take haskaka.

Maryam Yahaya

MURYAR HAUSA24 Muna yi Mata fatan alkhairi.

So ya kai So


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user