MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.
Fitaccen mawaƙin Soyayya a arewacin Nigeria Hamisu Breaker ya fitar da sabuwar wakar sa ta soyayya mai ratsa zukatan masoya.
Taken waƙar shine "DAGA YARDA AMINCI KE SAMUWA DAMA ZAKI BANI DAMAR YIN AMBATO".
Waƙar tana ɗauke da saƙonni masu muhimmanci ga masoya musamman masoya wakokin Hamisu Breaker.
Hamisu Breaker, ya rera wannan waƙar ne domin farin cikin masoya, kasancewar sai aminci ya samu kafin Soyayya ta samu gurbin zama a zuciya.
Wannan dai sabuwar waƙa ce da mawakin ya rera cikin wannan sabuwar shekarar da muke ciki (2020), waƙar dai tazo da wani sabon salo mai tafiyar da zukatan masoya cikin farin ciki da walwala.
Kardai mu cika ku da surutu ku sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.
Ku sauke waƙar anan...
DOWNLOAD MUSIC HERE
Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.
MAKALOLI MASU ALAKA:
Sabuwar Wakar Hamisu Breaker - Duniyar Masoya
SABUWAR WAKAR HAMISU BREAKER - KARSHEN KAUNA
Wakokin Hamisu Breaker
Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Hamisu Breaker nan bada daɗewa ba Insha Allah.
MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
Burin Shafin MURYAR HAUSA24 zama babban shafi a Duniya da zai samu amincewar al'umma don Ilimantarwa.
Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a faɗin Duniya.
MURYAR HAUSA24 Mun ƙudiri aniyar bunƙasa harshen Hausa a sassan Duniya batare da nuna ƙabilanci ba, ta hanyar rubuce-rubuce da kuma sauraro (Audio) gami da kallan hoto mai motsi (Video).






