Wednesday 13 November 2019

DARIYA DOLE: KARANTA LABARIN WANI DIREBA DA ALHAJI A TSAKIYAR DAJI

Tura Wannan Zuwa
Wani alhaji ne ya takurawa direban sa kullum fada ba kakkautawa, shi kuma direba kullum neman hanyar da zai rama yake.


Labaran Nishadi

Rannan sun fita unguwa a mota a cikin daji sai alhaji yace fitsari yake ji a tsaya.

Direba ya tsaya alhaji ya fito yana fitsari, kawai sai direba ya sauko daga mota ya ruga a guje ta gefen alhaji, shi ma alhaji da gani direba sai yabi bayan shi suka yi ta gudu har alhaji ya gaji ya fara nishi, wayyo, wayyo, wayyo, suka tsaya.

MAKALOLI MASU ALAKA:

WA YAFI DAURIYA A CIKIN WADANNAN MUTANE?

KARANTA LABARIN WASU MATAFIYA DA ALJANI A SAHARA

KARANTA LABARIN AKU DA WANI MUTUM A SAUDIYYA

Sai alhaji yace direba me ya faru ne kake gudu?

Sai direba yace ”Alhaji wallahi excercise nake, ina motsa jiki na ne."

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.

Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.


Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode



TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user