Saturday 7 December 2019

Karanta Addu'a Bayan Sallama Daga Wutiri

Tura Wannan Zuwa
سُبْحَانَ الْمَلِكِ الْقُدُّوسِ

Subhanal-malikil-quddoos.

Addu'a Bayan Sallama Daga Wutiri

Tsarki ya tabbata ga mai cikakken mulki, mai tsarkaka (daga dukkan abin da bai dace da shi ba).

Ya karanta sau uku a ta ukun sai ya daukaka muryarsa ya ja ta, ya ce;

(رَبِّ الْمَلاَئِكَةِ وَالرُّوحِ)

(Rabbil mala'ikati warrooh).

MAKALOLI MASU ALAKA:

Karanta Addu'ar Kunutin Wutiri

Karanta Zikiri Bayan An yi Sallama Daga Sallah

Karanta Addu'ar Sujadar Tilawar Alkur'ani

Ubangijin Mala'iku da Ar-ruh (watau Jibrilu).

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.


Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.


Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode



TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user