Monday 27 January 2020

Shin Ko Abokina Zai Iya Canza Min Halayena Bansani Ba?

Tura Wannan Zuwa
Kalli mutanen da kake tare da su,  abokai ko wasu da kake zama a cikinsu, ka tambayi kan ka irin su kake so ka zama? Saboda a hankali ba ka sanin yadda ɗabi'unka za su narke a cikin na su.

Aboki Nagari Yana da Wuyar Samu, Idan Ka Samu Karka Bari ya Kuɓuce Maka..

Marubuci: Abubakar Auyo

Idan kana tunanin halayyar aboki ba za ta iya naso a cikin taka ba to kana yaudarar kan ka ne kawai.

Saboda haka,  idan kana neman ilimi ne ka aboci masu shi, za ka ƙaru kuma kasancewa da su zai tsikare ka ka nema.

Idan kasuwanci kake so ka aboci 'yan kasuwa,  za ka iya koyon dabaru.

MAKALOLI MASU ALAKA:

KARANTA HANYAR TANTANCE ABOKAI NAGARI CIKIN SAUKI

Shin Zan iya Sanin Hakikanin Masoyi na ta Hanyar yi Min Dariya ko Murmushi?

Shin Zan Iya Zama Sanadin Shiriyar Abokina?

Idan ci ma zaune ka ke son zama kuma ka yi abota da masu bin inuwa daga fitowar rana zuwa faɗuwarta.

Duk abun da kake so ka zama,  ka yi abota da mai shi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin daɗin ku.

MURYAR HAUSA24 Kamfani ne mai zaman kansa domin bunƙasa harshen Hausa a duk sassan Duniya.

Burin Shafin MURYAR HAUSA24 zama babban shafi a Duniya da zai samu amincewar al'umma don Ilimantarwa.

MURYAR HAUSA24  Shafi ne da yake ƙunshe da abubuwan da suke da alaƙa da harshen Hausa da Al'ummar Hausa, sannan shafi ne da yake tafiya da Zamani da kuma tsarin Gargajiya na Iyaye da Kakanni.

MURYAR HAUSA24  Shafi ne a Yanar Gizo da yake gabatar da shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla, cikin sa'o'i ashirin da huɗu Dare da Rana (24 Hours) ba tareda kakkautawa ba.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a faɗin Duniya.


MURYAR HAUSA24 Mun ƙudiri aniyar bunƙasa harshen Hausa  a sassan Duniya batare da nuna ƙabilanci ba, ta hanyar rubuce-rubuce da kuma sauraro (Audio) gami da kallan hoto mai motsi (Video).

Zaku iya aiko mana da Labari, Faɗakarwa, Tunatarwa, Ilimantarwa, Nishaɗantarwa, Wa'azartarwa da sauran su ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan adireshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

MungodeTURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user