Sunday 26 January 2020

Music: Sauke Sabuwar Wakar Abdallah Amdaz - Zani dake Zo Mu Tafi

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.


Abdallah Amdaz Ft Nadia Adamu


Abdallah Amdaz, ɗaya ne daga cikin fitattun mawakan Hausa a masana'antar shirya fina-finan Hausa (KANNYWOOD).

Taken wakar "ZANI DAKE ZO MU TAFI MASOYI YA,  DON BANI DA ZABI A DUNIYA TA SAI KE".

Daga jin taken wannan wakar munsan bakwa bukatar sharhi akai.

Abdallah Amdaz, ya rera wannan waƙar ne domin tabbatarwa da masoyiyar shi zai iya yin komai domin dorewar farin cikin Su.

Kardai mu cika ku da surutu ku sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

Ku Sauke wakar anan..

DOWNLOAD MUSIC HERE

Kada ku Sake a baku Labari.

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

MAKALOLI MASU ALAKA:

Sauke Sabuwar Wakar Hamisu Breaker - Daga Yarda Aminci Ke Samuwa

Sauke Sabuwar Wakar Auta MG Boy - Masoyiya Ke Nake Kira

Sauke Sabuwar Wakar Isah Ayagi - Ni Naki Ne Abadan Da'Iman

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Abdallah Amdaz nan bada daɗewa ba Insha Allah.

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin daɗin ku.

MURYAR HAUSA24 Kamfani ne mai zaman kansa domin bunƙasa harshen Hausa a duk sassan Duniya.

Burin Shafin MURYAR HAUSA24 zama babban shafi a Duniya da zai samu amincewar al'umma don Ilimantarwa.

MURYAR HAUSA24  Shafi ne da yake ƙunshe da abubuwan da suke da alaƙa da harshen Hausa da Al'ummar Hausa, sannan shafi ne da yake tafiya da Zamani da kuma tsarin Gargajiya na Iyaye da Kakanni.

MURYAR HAUSA24  Shafi ne a Yanar Gizo da yake gabatar da shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla, cikin sa'o'i ashirin da huɗu Dare da Rana (24 Hours) ba tareda kakkautawa ba.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a faɗin Duniya.


MURYAR HAUSA24 Mun ƙudiri aniyar bunƙasa harshen Hausa  a sassan Duniya batare da nuna ƙabilanci ba, ta hanyar rubuce-rubuce da kuma sauraro (Audio) gami da kallan hoto mai motsi (Video).

Zaku iya aiko mana da Labari, Faɗakarwa, Tunatarwa, Ilimantarwa, Nishaɗantarwa, Wa'azartarwa da sauran su ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan adireshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

MungodeTURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user