Showing posts with label Wakokin Hausa Zalla. Show all posts

Wednesday, 18 September 2024

Wakar Ina Nazari A Rubuce Ta Hamisu Breaker

Aaaa yii! Ina nazari, ni fa kamar so yai mini illa.

Ki lura da ni, ko zan warke wataƙila.

Ke ce sanadi wasu ke mini kallan gaula.

Suke zunɗena, ni kuma ban iya ce musu ƙala.

Ban san ki tafi.

Waƙar Ina Nazari A Rubuce
Hoto: HB Records

Ni ban san ki mini bankwana.

Ya ɗan ka ɗafi, so naki ya kama maganaina.

Ya hana ni, sukuni kar ki bari a ji kukana.

Ki yarda da ni.

Ki rufa ni.

Ki saya asiraina.

Komai kika ce ni ba zan ƙi na amshi buƙatu ba.

Ba zan iya cutar da ke in yi wa kaina ba.

Ni ban ga abin da za ki min ba zan haƙure ba.

Ki so ni kawai na ba ki dama ban janye ba.

Yarda da masoyi.

Yarda tushen ƙauna.

Ki gane ina yi.

So naki na damuna.

Ban gane sanyi, kuma ni ban gane zafi.

Ban gane kaina.

Dafin so ke mini zafi.

Ina ta bilayi.

Jikina yau ba ƙarfi.

Abin da nake ji, in za na kwatanta ya fi.

Ki tarbe ni.

Kin ga inai miki so bisa gaskiya.

Ki kalle ni.

Kin ga wasiƙa ce buɗaɗɗiya.

Ki same ni, za ki ji tsantsar sirrin zuciya.

Kika karɓe ni.

Kwa to ƙauna ta zauna lafiya.

Ki yi mini rumfa na fake a gari nasu ƙauna.

Yadda kike so na tsaya ko kuma na tsugunna.

Ki daina tunanin ni ma zan yaudari kaina.

Ba zan saɓa miki ba, in kin zama mai ɗakina.

Kawai mu yi soyayya.

Kuma kar mu yi jayayya.

A kai naki na shirya.

Kuma ba na ja baya.

Ina da farar aniya.

Farar aniya laya.

Ki nai mini alkunya.

Irin na masoya.

Hamisu Breaker ne ya rera wannan waƙar, wakilin mu kuma ya fitar muku da baitocin ta a rubuce don jin daɗi  ku. Ku ci-gaba da kasancewa tare da mu a kullum don ci gaba da samun zafafan waƙoƙi a rubuce.

Saturday, 7 September 2024

Waƙar Mai Kishina A Rubuce Ta Sadiq Saleh

Hayye kun ga ina jin daɗi.

Ina jin daɗi.

Na samu muradin raina.

Tana kishina ni dai.

Kun ga ina jin daɗi.

Ina jin daɗi.

Na samu muradin raina yana kishina ni ma.

Mai Kishina A Rubuce
Hoto: Sadiq Saleh Official

Son ki ya fatattake ni har na durƙusa.

Shi ya addabe ni har ya sa ni fallasa.

Ni da ke mu raini so ta kai mu ƙyanƙyasa.

Na yi binciken kamar ki babu na rasa.

Zaɓina.

Mai kishina.

Mai kishina! Kai ne!!

Wayyo zaɓina.

Me kishina.

Me kishina! Ke ce !!

Ɗan rakiya nasaba duk ka haɗa.

Kan ka zo mini nai maka shimfiɗa.

Kwalliya zan maka har nai rangwaɗa.

A kanka ne jama'a ke gane ina faɗa.

Ke ce sila.

Samun canjin kala.

Sai hamdala gun Allah maƙaƙina.

Yau nai bara.

So kuma nai nasara.

Ba na jira gun yaba mai so da ƙaunana.

Oo idan na yaba ki.

Suka ce nai zaƙin baki.

'Yar gata ce ke fitar ki ana kakaki.

Zan hidimta ƙaunar ki.

Ko za a kiran bawan ki.

Wayyo zo ki ceci bawan nan wanda ya zautu kanki ni ne nan.

Ƙauna ta shige ni kar ka ce mini za ka bar ni.

Nai nisa ba a ganina ko an haura tsani.

Yadda na so ka so ni ko gida ma nai bayani.

Ba ni da wani buri in gida har sun ka bar ni.

Kai ku taho ku gan ta ita ce zaɓina.

Ga zaɓina.

Mai kishina.

Ga zaɓina.

Mai kishina!! Kai ne!!

Sadiq Saleh ne ya rera wannan waƙar tare da Fati Niger, wakilin mu kuma ya fitar muku da baitocin ta a rubuce don jin daɗi  ku. Ku ci-gaba da kasancewa tare da mu a kullum don ci gaba da samun zafafan waƙoƙi a rubuce.

Friday, 26 November 2021

Sauke Sabuwar Wakar Dan Musa Gombe - Shu'uma

Wannan dai sabuwar waƙa ce da mawaƙin ya rera cikin wannan sabuwar shekarar da muke ciki (2021). Waƙar dai ta zo da wani sabon salo mai tafiyar da zukatan al'umma cikin farin ciki da walwala, domin ya rera wannan waƙar ne don tunatar da mawaƙa da masu bibiyar al'amuran waƙoƙin sa.

Mawaƙi Ɗan Musa Gombe
Hoto: Danmusa New Prince

Wato tsayawa bayyana abin da wannan waƙoƙin ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Taken waƙar "WAƘA SHU'UMA!!..".

Kalli bidiyon kai tsaye...

Kar dai mu cika ku da surutu, ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

SAUKE WAKAR ANAN

Kada ku sake a ba ku labari.

Za ku iya sauke sababbin waƙoƙin Dan Musa Gombe harma da tsofaffin waƙoƙin Dan Musa Gombe a kyauta idan ku latsa rariyar liƙau ɗin da ke ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN DAN MUSA GOMBE

Ku ci gaba da kasancewa da mu domin samun cikakken tarihin mawaƙi Dan Musa Gombe nan bada daɗewa ba Insha Allah.

Monday, 22 November 2021

Sauke Sabuwar Wakar Dan Musa Gombe - Lokaci Sakarai

Wannan dai sabuwar waƙa ce da mawaƙin ya rera cikin wannan sabuwar shekarar da muke ciki (2021), waƙar dai tazo da wani sabon salo mai tafiyar da zukatan al'umma cikin farin ciki da walwala, domin ya rera wannan waƙar ne don tunatar da al'umma irin amfanin lokaci.

Jarumi Adam A. Zango da Mawaƙi Ɗan Musa Gombe
Hoto: Danmusa New Prince

Wato tsayawa bayyana abin da wannan waƙoƙin ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Taken waƙar "LOKACI SAKARAI DA YA ZO, TO, TAKE ZAI WUCE..".

Kalli bidiyon kai tsaye...

Kar dai mu cika ku da surutu, ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

SAUKE WAKAR ANAN

Kada ku sake a ba ku labari.

Za ku iya sauke sababbin waƙoƙin Dan Musa Gombe harma da tsofaffin waƙoƙin Dan Musa Gombe a kyauta idan ku latsa rariyar liƙau ɗin da ke ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN DAN MUSA GOMBE

Ku ci gaba da kasancewa da mu domin samun cikakken tarihin mawaƙi Dan Musa Gombe nan bada daɗewa ba Insha Allah.

Sunday, 7 November 2021

Sauke Sabuwar Wakar Dan Musa Gombe - Duniya Abun Mamaki

Wannan dai sabuwar waƙa ce da mawaƙin ya rera cikin wannan sabuwar shekarar da muke ciki (2021), waƙar dai tazo da wani sabon salo mai tafiyar da zukatan al'umma cikin farin ciki da walwala, domin ya rera wannan waƙar ne don tunatar da al'umma irin yanayin da muka tsinci kanmu a ciki.

Hoto: Danmusa New Prince

Wato tsayawa bayyana abinda wannan waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Taken waƙar "WAYYO DUNIYA ABUN MAMAKI...".

Kalli Bidiyon kai tsaye...

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

SAUKE WAKAR ANAN

Kada ku sake a baku Labari.

Za ku iya sauke sababbin waƙoƙin Dan Musa Gombe harma da tsofaffin waƙoƙin Dan Musa Gombe a kyauta idan ku latsa rariyar liƙau ɗin da ke ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN DAN MUSA GOMBE

Ku ci-gaba da kasancewa da mu domin samun cikakken tarihin mawaƙi Dan Musa Gombe nan bada daɗewa ba Insha Allah.

Tuesday, 26 October 2021

Sauke Sabuwar Wakar Rarara - Sannu Da Kokari Baba

Kamar Yadda Shafin

MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.

Sannu Da Ƙoƙari Baba

Rarara Fitaccen Mawakin Siyasar ƙasar Nigeria Musamman akan abin da ya shafi Jam'iyyar APC , haƙiƙa babu kamar Dauda Adamu Kahutu Rarara a Nigeria.

Taken waƙar  "SANNU DA ƘOƘARI BABA...".

Wannan waƙar ta na yin bayani game da yadda wasu muƙarraban gwamnati suke ƙin bayyana irin gagarumin ƙoƙarin da shugaban ƙasar Najeriya ya ke yi ga al'ummar shi, a bisa hakan, Rarara ya fito kai tsaye don ya jinjina wa shugaban ƙasar, kana ya ƙara ƙarfafa masa gwiwa bisa ayyukan da yake shimfiɗa wa 'yan ƙasa.

Wato tsayawa bayyana abinda wannan waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kar dai mu cika ku da surutu, kawai ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

Ku sauke waƙar yanzu anan...

SAUKE WAKAR ANAN

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng Farin Cikin Al'umma.

Za ku iya sauke Sababbin wakokin Rarara harma da Tsofaffin Wakokin Rarara a kyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.

Wakokin Dauda Kahutu Rarara

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

Sauke Sabuwar Wakar Rarara - Ayyukan General Buhari

Sauke Sabuwar Wakar Rarara - Ayyukan General Buhari

   Kamar Yadda Shafin

MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.

Ayyukan Janar Buhari

Rarara Fitaccen Mawakin Siyasar ƙasar Nigeria Musamman akan abin da ya shafi Jam'iyyar APC , haƙiƙa babu kamar Dauda Adamu Kahutu Rarara a Nigeria.

Taken waƙar  "AYYUKAN JANAR BUHARI...".

Wannan dai ita ce waƙar da 'yan Najeriya suka tura wa da Rarara ₦1,000 , kamar yadda ya buƙaci a tura ma sa da hakan, domin ya bayyana muhimman ayyukan da gwamnatin shugaban ƙasa Muhammad Buhari ta shimfiɗa a ƙasa, kuma da yawan 'yan ƙasa, sun tura masa da kuɗin da ya buƙata, sai dai an shafe tsawon lokaci kafin fitar wannan waƙa, saboda a cewar shi "Waƙa ce wadda za ta fayyace gaskiya a fili.". Mai yiwuwa, wannan shi ne dalilin jinkirta fitar waƙar a lokacin da 'yan ƙasa suke tsammani.

Wato tsayawa bayyana abinda wannan waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kar dai mu cika ku da surutu, kawai ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

Ku sauke waƙar yanzu anan...

SAUKE WAKAR ANAN

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng Farin Cikin Al'umma.

Zaku iya sauke Sababbin wakokin Rarara harma da Tsofaffin Wakokin Rarara a kyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.

Wakokin Dauda Kahutu Rarara

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

Monday, 25 October 2021

Sauke Sabuwar Wakar Rarara - Shekara 6 Baba Tafi 16 Gangan

Sauke Sabuwar Wakar Rarara - Shekara 6 Baba Tafi 16 Gangan

  Kamar Yadda Shafin

MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.

Rarara Shekara Shidan Baba Tafi 16 Gangan

Rarara Fitaccen Mawakin Siyasar ƙasar Nigeria Musamman akan abin da ya shafi Jam'iyyar APC , haƙiƙa babu kamar Dauda Adamu Kahutu Rarara a Nigeria.

Taken waƙar  "SHEKARA SHIDAN BABA, TAFI SHA SHIDAN GANGAN...".

Kunsan dai yadda Rarara ya shahara wajen yin waƙoƙin Siyasa kaf Nigeria zamu iya cewa "Babu kamar Rarara wajen iya yin waƙoƙon Siyasa masu zafi da saurin Shahara".

Rarara ya rera wannan waƙar ne domin bayyana farin cikin sa ga murnar cikar shekaru shidan Baba a kan karagar mulkin dimokuraɗiyya, ya kuma nuna ire-iren ayyukan da ya yi a tsawon shekara shida, wanda a cewar shi, gwamnatin baya, ta gaza wajen yin ire-iren su.

Wato tsayawa bayyana abinda wannan waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

Ku sauke waƙar yanzu anan...

SAUKE WAKAR ANAN

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng Farin Cikin Al'umma.

Zaku iya sauke Sababbin wakokin Rarara harma da Tsofaffin Wakokin Rarara a kyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.

Wakokin Dauda Kahutu Rarara

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

Wednesday, 6 October 2021

Sauke Sabuwar Wakar Dan Musa Gombe - Fadar Garin Mu

Sauke Sabuwar Wakar Dan Musa Gombe - Fadar Garin Mu

  Kamar Yadda Shafin

MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar gidan sarauta.

Fadar Garin Mu

Dan Musa Gombe , fitaccen mawaƙi ne a arewacin Nijeriya musamman cikin jihar Gombe , duba da yadda yake fitar da waƙoƙin shi masu ɗauke da sakonni na musamman, hakan ya taka rawa sosai wajen bunƙasar waƙoƙin sa.

Taken waƙar "FADAR GARIN MU! GA FADA TA GOMBE".

Waƙar ta hau kan  tsari bisa tsarin mawaƙin wanda ya baje kolin basirar sa a cikin waƙar.

Kalli bidiyon kai tsaye...

Wannan dai sabuwar waƙa ce da mawaƙin ya rera cikin wannan sabuwar shekarar da muke ciki (2021), waƙar dai tazo da wani sabon salo mai tafiyar da zukatan al'umma cikin farin ciki da walwala, musamman ma mazauna jihar Gombe.

Wato tsayawa bayyana abinda wannan waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

SAUKE WAKAR ANAN

Kada ku sake a baku Labari.

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Zaku iya sauke Sababbin wakokin Dan Musa Gombe harma da Tsofaffin Wakokin Dan Musa Gombe a kyauta idan ku latsa rariyar liƙau ɗin dake ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN DAN MUSA GOMBE

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin mawaƙi Dan Musa Gombe nan bada daɗewa ba Insha Allah.

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za ayi kallo gami da sauraro lafiya cikin nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

Saturday, 11 September 2021

Sauke Sabuwar Wakar Naziru M Ahmad - Dawo-Dawo

Sauke Sabuwar Wakar Naziru M Ahmad - Dawo-Dawo

Kamar Yadda Shafin

MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.

Dawo-Dawo

Naziru M. Ahmad (Sarki Waka) , ɗaya ne daga cikin fitattun mawakan Hausa a masana'antar shirya fina-finan Hausa (KANNYWOOD).

Taken waƙar "DAWO BA MU GAMA ZAMA BA... ".

Daga jin taken wannan waƙar munsan cewa bakwa bukatar sharhi akai.

Wannan dai sabuwar waƙa ce da mawaƙin ya rera a cikin  shekarar dubu biyu da ashirin da ɗaya (2021), waƙar dai ta zo da wani sabon salo mai tafiyar da zukatan masoya cikin farin ciki da yanayi na kewar masoyi.

Labarina shiri ne mai dogon zango wanda ake haskawa a tashar AREWA24 da SAIRA MOVIES a duk ranar juma'a da misalin ƙarfe takwas na dare (9:00pm).

Wato tsayawa bayyana abinda wannan waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kardai mu cika ku da surutu ku sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

Ku Sauke wakar anan...

SAUKE WAKAR ANAN

Kada ku sake a baku Labari.

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Za ku iya sauke sababbin wakokin Naziru M. Ahmad harma da tsofaffin waƙoƙin Naziru M. Ahmad a kyauta idan har kuka latsa rariyar liƙau ɗin dake ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN NAZIRU M. AHMAD

Ku Ci gaba da kasancewa da mu domin samun cikakken tarihin Naziru M Ahmad nan bada daɗewa ba Insha Allah.

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za ayi sauraro lafiya cikin nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

Saturday, 31 July 2021

Sauke Wakokin Alkhairi EP Album Na Hamisu Breaker A Kyauta

Kamar Yadda Shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙoƙin  Soyayya na ƙundin waƙoƙin Alkhairi EP.

Ƙundin Waƙoƙin Alkhairi EP

Muryar Hausa24 yau ma gamu ɗauke da  sabon ƙundin wakokin  fitaccen mawakin fina-finan Hausa na masana'antar Kannywood wato Hamisu Sa'id Yusuf (Hamisu Breaker) .

Idan ba za ku manta ba a baya mawaƙin ya saki ƙundin waƙoƙin shi na Dalilin So, wanda a sanadin fitar wannan ƙundin ya janyo ra'ayoyin jama'a da dama suka fara son waƙoƙin shi.

Bangon ƙundin waƙoƙin Alkhairi EP

Bayan shafe tsawon lokaci yana yin aikin wannan ƙundin don ɗebe muku kewa da ƙoƙarin faranta muku rai, mawaƙin ya saki ƙundin waƙoƙin shi mai suna Alkhairi EP.

Bangon ƙundin waƙoƙin Alkhairi EP

An shirya wannan ƙundin domin ya tayaku nishaɗi, mawaƙin kuma ya yi matuƙar ƙoƙari wajen sanya muku irin abubuwan da suka fi dacewa da ku.

Ƙundin Waƙoƙin Alkhairi EP

Wato tsayawa bayyana abin da wannan ƙundin waƙoƙin ya ƙunsa tamkar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke waɗannan waƙoƙin yanzu domin sauraro;

1. Manyan Mata

2. Assalamu Alaiki

3. Habibty

4. Soyayya

5. Ki bani Dama
6. Na fara Soyayya

7. Muradin Zuciya

8. Gimbiya

9. So Gaskiya Ne

10. Sirrina

11. Kada Ki Barni

12. Da Ni da Ke

13. Sarauniya ta ɓoye

14. Jinin Jikina

Garaɓasar waƙa guda ɗaya

1. Ɗan Dako

Jerin sunayen waɗanda suka taimaka wajen shirya wannan ƙundi har ya samu damar iso wa zuwa gare ku, gami da tace sautin kiɗa da na murya;

1. Kasheepu
2. Prince na Kasheep
3. Zaharadden Amjad
4. Naziru mai Atamfa
5. Abdul Ziro
6. Isma'il Guiter
7. Midget Mix

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Zaku iya sauke sababbin wakokin Hamisu Breaker harma da tsofaffin wakokin Hamisu Breaker a kyauta idan ku latsa rariyar liƙau ɗin dake ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN HAMISU BREAKER

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Hamisu Breaker nan bada daɗewa ba Insha Allah.

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za a yi sauraro lafiya cikin nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

Friday, 11 June 2021

Sauke Sabuwar Wakar Dan Musa Gombe - Tsautsayi

Sauke Sabuwar Wakar Dan Musa Gombe - Tsautsayi

 Kamar Yadda Shafin

MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Faɗakarwa.

Tsautsayi

Dan Musa Gombe , fitaccen mawaƙi ne a arewacin Nijeriya musamman cikin jihar Gombe , duba da yadda yake fitar da waƙoƙin shi masu ɗauke da sakonni na Musamman, hakan ya taka rawa sosai wajen bunƙasar waƙoƙin sa.

Taken waƙar "WAYYO TSAUTSAYI!".

Waƙar ta hau kan  tsari bisa tsarin mawaƙin wanda ya baje kolin basirar sa a cikin waƙar.

Kalli Bidiyon Kai Tsaye....

Wannan dai sabuwar waƙa ce da mawaƙin ya rera cikin wannan sabuwar shekarar da muke ciki (2021), waƙar dai tazo da wani sabon salo mai tafiyar da zukatan masoya cikin farin ciki da walwala.

Wato tsayawa bayyana abinda wannan waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

SAUKE WAKAR ANAN

Kada ku sake a baku Labari.

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Zaku iya sauke Sababbin wakokin Dan Musa Gombe harma da Tsofaffin Wakokin Dan Musa Gombe a kyauta idan ku latsa rariyar liƙau ɗin dake ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN DAN MUSA GOMBE

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin mawaƙi Dan Musa Gombe nan bada daɗewa ba Insha Allah.

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za ayi kallo gami da sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

Tuesday, 18 May 2021

Sauke Sababbin Album Na Nura M. Inuwa Ni Da Ku Da Lokaci

Kamar Yadda Shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙoƙin  Soyayya na ƙundin waƙoƙin Lokaci da Ni da Ku.

Ƙundin Ni Da Ku Da Lokaci

Muryar Hausa24 yau ma gamu ɗauke da  sababbin ƙundin wakokin  fitaccen mawakin fina-finan Hausa na masana'antar Kannywood wato Nura Musa Inuwa (Nura M. Inuwa) .

Ƙundin waƙoƙin da mawakin ya saki su ne kamar haka:

1. NI DA KU

2. LOKACI

A cikin wannan watan na mayu na shekarar dubu biyu da ashirin da ɗaya , wadda ta yi daidai da ranar Litinin (17-05-2021) Nura M. Inuwa ya saki ƙundin waƙoƙin Ni da Ku da Lokaci a kasuwa.

Kalli hotunan fastocin ƙundin wakokin.

Ƙundin Ni Da Ku

Ƙundin Lokaci

Ƙundin Ni Da Ku

Ga abin da Nura M. Inuwa ya wallafa a shafin sa, kafin zuwan lokacin sakin ƙundin waƙoƙin na sa a kasuwa.

Albishiri Daga Nura M. Inuwa

A halin yanzu ƙundin waƙoƙin Lokaci da Ni da Ku su na kasuwa, za ku iya samun ƙundin waƙoƙin a shaguna mafi kusa da ku.

Za ku iya sauƙe waɗannan yanzu, kada ku manta ku ziyarci shaguna mafi kusa da ku domin samun sauran waƙoƙin ƙundin Lokaci da kuma  Ni da Ku daga  Nura M. Inuwa.

Suffar Masoyi na cikin ƙundin Ni da Ku

SAUKE WAKAR ANAN

Lokaci Mai Haɗawa na cikin ƙundin Lokaci

Ku hanzarta samun naku ƙundin waƙoƙin Lokaci da Ni da Ku a kasuwa.

MURYAR HAUSA24 muna yi masa fatan alheri.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

Sunday, 2 May 2021

Sauke Sabuwar Wakar Hamisu Breaker - Kanwata

Sauke Sabuwar Wakar Hamisu Breaker - Kanwata

     Kamar Yadda Shafin

MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.

KANWATA

Fitaccen mawaƙin Soyayya a arewacin Nigeria Hamisu Breaker ya fitar da sabuwar wakar sa ta soyayya mai ratsa zukatan masoya.

Taken waƙar "KIN JI ƘANWA TA, ƘAUNAR KI NA CIKIN RAINA..".

Wannan dai sabuwar waƙa ce da mawaƙin ya rera cikin wannan sabuwar shekarar da muke ciki (2021), waƙar dai tazo da wani sabon salo mai ratsa sassan jikin duk wanda yake sauraron wannan waƙar.

Wannan waƙar cike take da Kalaman Soyayya musamman ga sababbin Masoya.

Wato tsayawa bayyana abinda wannan sabuwar waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

SAUKE WAKAR ANAN

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Zaku iya sauke sababbin wakokin Hamisu Breaker harma da tsofaffin wakokin Hamisu Breaker a kyauta idan ku latsa rariyar liƙau ɗin dake ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN HAMISU BREAKER

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Hamisu Breaker nan bada daɗewa ba Insha Allah.

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

Friday, 16 April 2021

Sauke Sabuwar Wakar Nazifi Asnanic Ft Hussaini Danko - Sabunta Katin Jam'iyya

 Kamar Yadda Shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.

MU SABUNTA KATIN JAM'IYYA

Gamayyar mawaƙan fina-finan Hausa ne su fito, su rera wannan waƙar domin ƙara tunatar da al'ummar Nijeriya domin su hanzarta su sabunta katin su na jam'iyyar APC.

Taken waƙar "MU SABUNTA KATIN JAM'IYYA....".

Idan baku manta ba, tun a shekarar dubu biyu da sha biyar (2015), mawaƙan fina-finan Hausa suke tare da Baba Buhari. Idan mu yi waiwaye a shekarun baya sun yi waƙoƙi da dama cikin waɗanda suka fi shahara sune: Lema Ta Yage, Sakamakon Chanji, Aikin Gama Ya Gama da sauran su.

Kaɗan daga cikin mawaƙan da suka bayar da muryoyinsu domin isar da wannan saƙon ga dubban al'ummar Hausawa dake cikin ƙasar Nijeriya dama Duniya baki ɗaya:

Adamu Nagudu
Abubakar Sani (Ɗan Hausa)
Ahmad Shanawa
Alfazazi
Ado Gwanja
Abdul Smart
Auta Waziri
Dan Musa Gombe
El-Mu'az Birniwa
Hussaini Danko
Ibrahim Ibrahim
Ikram Kano
Musa Isah Gwanja
Nazifi Asnanic

Da sauransu

Waƙar ta hau kan  tsari bisa tsarin mawaƙan waɗanda suka baje kolin basira da hikimar su a cikin waƙar.

Wannan dai sabuwar waƙa ce da Mawaƙan Sakamakon Chanji su rera cikin wannan sabuwar shekarar da muke ciki (2021), waƙar dai tazo da wani sabon salo mai tafiyar da zukatan jam'iyyar APC cikin farin ciki da walwala.

Wato tsayawa bayyana abin da wannan sabuwar waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin dai sai wanda ya saurara.

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

SAUKE WAKAR ANAN

KADA KU SAKE A BAKU LABARI

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

Monday, 29 March 2021

Sauke Sabuwar Wakar Dan Musa Gombe- Layar Zana

Sauke Sabuwar Wakar Dan Musa Gombe- Layar Zana

Kamar Yadda Shafin

MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Faɗakarwa.

Layar Zana

Dan Musa Gombe , fitaccen mawaƙi ne a arewacin Nijeriya musamman cikin jihar Gombe , duba da yadda yake fitar da waƙoƙin shi masu ɗauke da sakonni na Musamman, hakan ya taka rawa sosai wajen bunƙasar waƙoƙin sa.

Taken waƙar "HAƘURI DA YA NA KISA DA..".

Waƙar ta hau kan  tsari bisa tsarin mawaƙin wanda ya baje kolin basirar sa a cikin waƙar.

Kalli Bidiyon Kai Tsaye...

Wannan dai sabuwar waƙa ce da mawaƙin ya rera cikin wannan sabuwar shekarar da muke ciki (2021), waƙar dai tazo da wani sabon salo mai tafiyar da zukatan masoya cikin farin ciki da walwala.

Wato tsayawa bayyana abinda wannan waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

SAUKE WAKAR ANAN

Kada ku sake a baku Labari.

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Zaku iya sauke Sababbin wakokin Dan Musa Gombe harma da Tsofaffin Wakokin Dan Musa Gombe a kyauta idan ku latsa rariyar liƙau ɗin dake ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN DAN MUSA GOMBE

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin mawaƙi Dan Musa Gombe nan bada daɗewa ba Insha Allah.

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za ayi kallo gami da sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

Friday, 26 March 2021

Sauke Sabuwar Wakar Hamisu Breaker - 'Yar Arewa

Sauke Sabuwar Wakar Hamisu Breaker - 'Yar Arewa

    Kamar Yadda Shafin

MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.

'Yar Arewa

Fitaccen mawaƙin Soyayya a arewacin Nigeria Hamisu Breaker ya fitar da sabuwar wakar sa ta soyayya mai ratsa zukatan masoya.

Taken waƙar "KIN JI 'YAR AREWA..".