Saturday 24 August 2019

Karanta Manyan Siffofin 'Yan Luwadi Da Rayuwar Su Cikin Sirri Kashi Na Farko (1)

Tura Wannan Zuwa Ga
Ba tare da bata lokaci ba kowa dai ya san ma'anar LUWADI wanda girman laifinsa a musulunci shine kisa, kisan ma na wulakanci, don haka kai tsaye zan tafi zuwa ga zayyano muku siffofin 'yan Luwadi, yadda za'a ganesu a cikin al'umma da kuma bayani akan rayuwar 'yan Luwadi cikin sirri.

Siffofin'Yan Luwaɗi

Marubuci: Datti Assalafy

1- Siffa na farko da za'a fara gane 'dan Luwadi shine 'dan daudu, idan sun rika a harkan luwadi sai su fara yin shiga irin na mata, da magana irin na mata, da duk wata mu'amala irin na mata, duk 'dan daudu ana zuwa masa ta dubura

Luwadi kashi biyu ne: akwai nau'in Luwadi da ana yin amfani da wasu mayukan shafawa a goga a tsakanin cinyoyin na miji a na yin lalata dashi ba tare da an je ta dubura ba, wasu basa yarda ayi ta dubura saboda suna tsoron kada a zuba musu cuta, shiyasa ko da an kamasu, idan anje gwaji likita zai ga ba'a batawa 'dan luwadin dubura ba, amma dai ana Luwadi dashi ta tsakanin cinyoyinsa, sai kuma wanda ake zuwa ta dubura

2- Idan baka taba haduwa da dan luwadi ba, sai kuka fara haduwa a karon farko, ka lura da idonshi yana zuwa gabanka (saitin al'aura) zai fara kallo kafin ma kuyi musabaha, domin su 'yan Luwadi a rayuwarsu basa sa gajeran wandon ciki, kamar boxer haka, ta nan ma suna saurin gane junansu idan haduwa bata taba hadasu ba, idan kun gaisa hannu da hannu da 'dan luwadi zai matse maka hannu da karfin tsiya, sannan ya kura maka ido, wannan wata hanyace da 'yan Luwadi suke gane junansu da wuri

3- Suna da wata siffa na kyautatawa wanda suke so suyi Luwadi da shi, shiyasa ko da an kama 'dan Luwadi zaku ga mutane suna jin nauyin a masa rashin mutunci a unguwa saboda yadda suke kyautatawa yara, sannan matsananciyar shakuwa, kullun suna tare, Magidanci idan kaga kullun yaronka matashi yana tare da abokansa, idan dare yayi su yi wanka su fita to akwai wani abu, suna da zumunci a tsakaninsu kamar zumunci irin na kurame da bebaye, iyaye sai ku sa ido, sai su samu yaro karami suna kyautata masa, to ko da sunja yaro cikin daki sun fara tabashi, idan yaron yaki yarda ya fita ba zai tona musu asiri ba, saboda yana tunanin wannan kyautatawar da suka mishi a baya, basa shigar da bukatarsu har sai sun tabbata ya gama sakin jiki da su, kuma idan ankai wannan matakin ba dole yaro ya tsallake tarkon su ba

4- Harkan bikin ranar haihuwa (birth day), jama'a kuji tsoron wannan harka ta birth day da ake yi yanzu, yaro matashi 'dan shekara 20 bai da sana'ar komai amma zai je ya kama hayar babban gurin taro ko shakatawa ya shirya gagarumin biki saboda ranar haihuwarsa, to yawanci irin wannan yara manyan attajirai abokan harkansu na luwadi ke daukar nauyinsu, kuma anan zasu je su ga sabbin yara matasa, a fara shigar dasu harkan luwadi, haka yake a tsakanin 'yan mata da abokansu na Madigo game da batun shirya birth day

5- Sirri: Akwai kungiyoyin 'yan Luwadi a unguwanni, makarantu, kasuwanni, guraren sana'o'in matasa da sauransu, suna da kungiya,  to amma suna da siffa na tsananin rikon sirri sosai, a cikin kungiyar har mukamai suna da shi, idan an ga matasa masu matsakaicin shekaru suna yawan zama a majalisa daya, kuma suna son junansa, idan wani yazo gurin suna canza hira, akwai bukatar saka ido a kansu don sanin hakikanin mu'amalarsu

6- 'Yan Luwadi suna da wata siffa na yin soyayya tsakanin na miji da na miji, har sayayyan kayayyaki suna yiwa juna, kamar dai yadda akeyi a tsakanin mace da na mijin da suke yin soyayya da zata kai su ga yin aure, kuma har alkawari ake tsakanin 'yan Luwadin da suke yin soyayya, cewa ba zai kula kowa ba, amma zai dauke masa dukkan nauyi da bukatu kamar miji da mata, banbancin kawai shi ba zai tare a gida ba

7- Daga cikin siffofin 'yan Luwadi da zaku gane suna kiran taro amma cikin wata irin siga da imba kai memba bane a cikin kungiyar ba zaka gane ba, yau zan fasa muku sirrin, duk inda kukaji 'yan daudu sun kira taron "ajo" to auren wani zasu je su daura, taro ne na 'yan luwadi

8- Yana daga cikin siffofin 'yan Luwadi kin yin aure tsakanin mace da na miji, saboda bincike ya nuna mana duk azzakarin da ya saba da shiga dubura maimakon farji, to azzakarin na gogewa, ta yanda daga baya ko da ya shiga farjin mace ba zai taba jin dadin jima'i ba sai dai ta dubura, shiyasa duk wani 'dan luwadi bai son a masa maganar aure ma, kuma za'a ga yana da halin yin auren, da kuma lafiya amma yaki aure

9- Duk 'dan Luwadi da ake zuwa masa ta dubura kuma yayi nisa a harkan, to zaka ga baya iya zama akan kujera kamar yadda mutanen da ba'a luwadi da su ke yi, shi 'dan luwadi idan yazo zai zauna kan kujera sai ya karkace, saboda yana tsoron kar wani ruwa ya zubo masa ta dubura, haka 'dan luwadi baya iya tsayuwa a tsaye ya bude kafafunsa, saboda an fafuke masa dubura yana tsoron fitar ruwa, shiyasa baka rasa rikakkun 'yan luwadi da auduga ko kayan tare jinin al'ada irin na iyaye mata, saboda shima yana toshe duburarsa daga fitar ruwa mai wari wanda kudaje na iya binsa a cikin jama'a

10- Idan an zubawa na mijin da ake luwadi dashi maniyyi a dubura, maniyyin baya bin jikinsa ya wuce, saboda Allah (T) bai halacci jikin 'da na miji don a zuba masa maniyyi ba, (ba kamar mace bane da zai wuce mahaifa da sauran jikinta har ma ya kara mata lafiya) don haka maniyyin taruwa yake a duburan 'dan Luwadi, a hankali sai ya rube, ya haifar da wasu tsutsotsi, wadannan tsutsotsin abincin su shine maniyyi, idan ba'a zuba musu sun sha ba, sai su fara cizon duburar 'dan luwadi, ba zai taba samun lafiya da kwanciyar hankali ba sai yaje anyi Luwadi da shi, wannan siffar su ce

11- Siffofinsu a dandalin Facebook: yanzu facebook jama'a ya zama kamar don 'yan Luwadi akayi, duk wani 'dan Luwadi yana yin facebook da WhatsApp, kuma sun san yadda suke haduwa, suna da wani yare da sukeyi a wannan dandali na facebook, suna kiran sunan Luwadi da kalmar "harka", azzakarin 'da na miji suna kiransa da "lemo", dubura suna kiransa da "birni" wato idan zasu tambayeka shine zasu fada maka haka, cewa; kai birni ne? wato ana zuwa maka ta dubura?, wanda ya rika a harkan kungiyar Luwadi har ya zama jagora suna kiransa da suna "mai garwa"

Idan kai luwadin da ake zuwa wa ta cinya ne, kamar yadda nayi bayani a farko, suna kiransa da "kauye" wato zasu tambayeka kai birni ne ko kauye? ma'ana ana zuwa maka ta dubura ne ko ta cinyoyi?, idan sun ma wannan tambayar ta Facebook suka ga baka gane ba to sai su kyale ka, saboda sun san baka san harkan ba, wato kai ba 'dan Luwadi bane, wannan babban alamace da zaku gane 'yan Luwadi a wannan dandali na facebook jama'a

Watannin baya na taba tarwatsa taron gamayyar 'yan Luwadi da Madigo na Facebook a wannan dandali, shine sai sukayi taron dangi don su bani tsoro sannan su lalata min Facebook account, amma dai Allah bai basu nasara ba har yau

Mu hadu a rubutu kashi na biyu, idan ta kama zan fitar muku da wasu abubuwa da hotuna na bincike don ku fahimci irin mutanen da muke tsananin kiyayya, gaba da adawa da su a wannan dandali, sannan ku kara fahimtar dalilan da yasa 'yan Luwadi da Madigo su ma basa kaunar shafin Datti Assalafiy yaci gaba da wanzuwa a duniyar Facebook kamar yadda 'yan ta'adda basa so.

Abin da Allah (SWT) ya faɗa  a cikin al-kur'ani mai Girma

Sakon dake kan wannan hoto nassin Qur'ani ne, inda Allah Madaukakin Sarki yake cewa; "Ku ji tsoron ranar da zamu taso ku zuwa gaban Allah, domin a bawa kowace rai sakamakon abinda ta aikata ba tare da an zalunceta ba".

DUBA WADANNAN:

Karanta Sharhin Manyan Masifu Da Bala'in Dake Kunshe Cikin Rayuwar Gidan Yari


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user