Monday 27 January 2020

SHIN KO KASAN SHIKA-SHIKAN TALAUCI GUDA UKU NE?

Tura Wannan Zuwa
Mai baccin safe Yana nisanta kansa da arzikin Allah ne, sannan Hadith ya tabbata baccin safe Yana rusa arziki, sannan arage baccin dare Atashi aroki Allah Yana amsa sannan tsayuwar dare Yana Kara dankon arziki.

Sadaka na Maganin Masifa...

Marubuci: Imam Umar Alkali

Allah yayi alkawari ninka arziki gamai bayarwa, Sannan Annabi yace albarka ta tabbata gamai badawa sannan Allah yayi alkawarin arziki gamai faranta ran bayinsa.

1- Bacci
2- Rowa
3- Tsoro.

MAKALOLI MASU ALAKA:

Karanta Muhimman Abubuwan da Yakamata Ku sani Kafin ku Fara yin Taimako

KARANTA AMFANIN ZAKKA DA SADAKA A RAYUWAR BAWA MUSULMI

KARANTA HANYOYIN SAMUN RAYUWA MAI DADI CIKIN SAUKI

Sannan duk Mai tsoro kullum Yana kaskantar da Darajar Allah akansane.

Arziki Wata baiwace daga Allah Kuma Mai arziki Yana Fuskantar ƙalubale ne Daban-Daban don Haka Daka Sanya tsoron wani samada Allah To kagama rusa kanka da kanka.

Allahu A'alamu.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin daɗin ku.

MURYAR HAUSA24 Kamfani ne mai zaman kansa domin bunƙasa harshen Hausa a duk sassan Duniya.

Burin Shafin MURYAR HAUSA24 zama babban shafi a Duniya da zai samu amincewar al'umma don Ilimantarwa.

MURYAR HAUSA24  Shafi ne da yake ƙunshe da abubuwan da suke da alaƙa da harshen Hausa da Al'ummar Hausa, sannan shafi ne da yake tafiya da Zamani da kuma tsarin Gargajiya na Iyaye da Kakanni.

MURYAR HAUSA24  Shafi ne a Yanar Gizo da yake gabatar da shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla, cikin sa'o'i ashirin da huɗu Dare da Rana (24 Hours) ba tareda kakkautawa ba.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a faɗin Duniya.


MURYAR HAUSA24 Mun ƙudiri aniyar bunƙasa harshen Hausa  a sassan Duniya batare da nuna ƙabilanci ba, ta hanyar rubuce-rubuce da kuma sauraro (Audio) gami da kallan hoto mai motsi (Video).

Zaku iya aiko mana da Labari, Faɗakarwa, Tunatarwa, Ilimantarwa, Nishaɗantarwa, Wa'azartarwa da sauran su ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan adireshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode



TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user